Anas Muhammad Gobir

Anas Muhammad Gobir Entrepreneur.

11/02/2026

Abunda mutumin da ka sani ya ke samu har ka ke hassada, wani can gefe da ba ka sani ba ya na samun ninkin sa sau goma, nan kuma ya za kai?
Anas_Darazo

11/02/2026

KUJI TAUSAYIN MATANKU

Kuje ku nemo ku kawo musu, kuyi musu magana mai taushi. Sun baro gidaden iyayen su sunzo inda kuke a matsayin amana. Kuse musu abinda kuke iya saye gwargwadon halinku domin faranta musu.

Saboda tausayin su da musulunci yake ji, Annabi S.A.W a huษ—ubarsa ta bankwana yace: "Ina muku wasiyya da kuji tausayin mata..." Don haka muji tsoron Allah muji tausayin matan mu, kada mu kallafa musu abin aiki wanda basu iyawa. Annabi S.A.W da ya kasance ya fi kowa tausayi, yakan kasance tare matanshi cikin aiki gida.

Dr. Jabir Sani Maihula

11/02/2026
11/02/2026

Addu'ar da Annabi S.A.W yake yiwa jikokinsa๐Ÿ‘‡
ุฃูุนูŠุฐููƒู…ุง ุจูƒู„ู…ุงุชู ุงู„ู„ู‡ู ุงู„ุชู‘ูŽุงู…ู‘ูŽุฉู
ู…ู† ูƒู„ู‘ู ุดูŽูŠุทุงู†ู ูˆู‡ุงู…ู‘ูŽุฉูุŒ ูˆู…ู† ูƒู„ู‘ู ุนูŠู’ู†ู ู„ุงู…ู‘ูŽุฉู.
Dr. Jabir Sani Maihula

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Tukur Abdulrazak, Mubarak Aliyu Achida, Abubakar Haruna B...
11/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Tukur Abdulrazak, Mubarak Aliyu Achida, Abubakar Haruna Babansabuwa, Zailani Abdullahi Oga, Attahiru Bello Sahabi, Aminu Abdullahi Bajege, Mai Tea Auwalu, Ukashatu Ibrahim, Bala Usman, Habibu Yusuf, Abdul Rrahaman Suleman, Habila M Yahaya Ks, Muhammad Saketa

09/02/2026

A tambaye ka abinda baka sani ba ka tsaya kรฃme-kรฃme, kai a suwa?. Ga Annabi S.A.W an tambaye shi yace bai sani ba. To wa kake dakai za'a tambaye ka kace dole sai ka bayar da ansa.

Don haka muji tsoron Allah, idan an tambaye mu abu bamu sani ba, muce bamu sani ba. Ba aibi bace a tambaye ka kace baka sani ba.

Dr. Jabir Sani Maihula

09/02/2026

Ka motsa daga fata zuwa FAFATAWA.
ยฉAnas Darazo

08/02/2026

Macce za taje Masallaci an hana ta saka turare, ina ga wadda za taje kasuwa, ina ga wadda za taje aiki...

Dr. Jabir Sani Maihula

Address

Private Owner
Sokoto

Telephone

+2348026433822

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Muhammad Gobir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anas Muhammad Gobir:

Share