Abba Gobir

Abba Gobir Peace �

BEING A HAUSA IS A PRIVILEGE  Hausa we are naturally honest and straight forward we take honestly very seriously we areN...
16/08/2025

BEING A HAUSA IS A PRIVILEGE

Hausa we are naturally honest and straight forward we take honestly very seriously we are

No criminal record,we are the largest and trustworthy tribe in Nigeria. Very open-minded tribe.
Our biggest mistake was accommodating terrorists in our land, here we are, we are bitterly regretting it. Because of our kind and hospitable heart, today, no peace in our land, our men are being kidnapped and killed, our daughters are being r***d and taken as s*x slaves, our houses and farms reduced to fires. Our only mistake was having accomodated shelter seekers in our roofs. We have learnt from this mistake. I am henceforth calling on each and every single Hausa ( man and woman) to stand up, and protect our land, protect the dignity of Hausaland by any means. Hausa is our identity.

06/08/2025
15/07/2025

In what has been described as a groundbreaking feat that has captured national attention, students of Brilliant Footsteps International Academy in Sokoto

Inalillahi waina ilaihi rajunTsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi.
13/07/2025

Inalillahi waina ilaihi rajun

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi.

05/07/2025
Sabon Birni Da Isa Mundaɗe muna fama da matsanancin rashin tsaro da Rashin ingantaccen network.Inda har takai anɗauke MT...
03/07/2025

Sabon Birni Da Isa Mundaɗe muna fama da matsanancin rashin tsaro da Rashin ingantaccen network.

Inda har takai anɗauke MTN da GLO gabaɗai na tsawon shekaru,ayayin da aka barmu da Airtel kaɗai,wanda kowa yasan ko acikin manyan Birare Airtel ba standard network bane. Haka muketa maleji dashi,yau akwai gobe babu 🥲

Abun baƙincikin shine ahalin yanzu Airtel ɗinma anɗauke,wanda silar haka gabaɗai yankin yadawo Kurman yanki 🥲 abubuwa sunƙara yin caak sakamakon rashin network.

Kanason Sada zumunci da iyaye da ƴan uwa amman abu yacitira. Sakamakon haka muna kira ga Shugabannin mu da elite na wannan yanki,da duk wani mai rawar da zai iya takawa akan wannan,da suwa Allah su wai wayi al'ummar mu dake cikin wannan mawuyacin hali 🙏

ALLAH KATAIMAKI YANKINMU DA ƘASARMU,KUMA KAYIMANA MAGANIN DUK WATA DAMUWA 🤲

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Gobir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share