05/08/2026
Ina working class women masu aikin office na Abuja, kin dawo gajiye ba damar dafa wani Abinci mai nauyi. To, Albishirinki. Saodert Foods sun shigo a Abuja, daga yanzu zaki iya dafa abinci mai nauyi, abincinmu na Gargajiya a cikin Gidanki cikin dan kankanin lokaci ba wani wahala. Just add water and Cook๐
Ko ke soft life k**e so, while kina son cin abinci mai Dandanonmu na Gargajiya? To wannan naki ne๐๐
๐ Garin Masa & Sinasir... N3,000
๐ Garin Danwake na Gargajiya... N2,000
๐ Tanka: Yaji dakan Hannu... N1,000
๐ Garin Tuwon Dawa... N2,000
๐ Garin Tuwon Masara... N2,000
๐ Garin Kunu (Koko)... N2,500
๐ Tsakin Shinkafa: na Dambu da Fate... N3,000
๐ Tsakin Masara: na Dambu da Fate... N2,000
Always available๐๐๐
Kwara nawa k**e so? Wace Unguwa?