
28/01/2025
PAWS Update
Abubuwa uku masu muhimmanci sun baiyana a garemu
Abu na farko za'a koma mining PAWS
ta website dinsu ko kuma zasuyi Application din mining, saboda dokar da telegram s**a saka duk wanda bazai hau TON Blockchain ba ya nemi matsuguni, Paws kuma zasu bayyana ne a Solana Blockchain.
Abu na biyu kuma shine yau za'a fara sayar da Paws ta hanyar Voucher.
Abu na uku kuma shine mafi hatsari! kawai mu taya Yan uwa Yan baiwa addua gameda multiple accounts.