
21/02/2025
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN DA DUKKAN MA'IKATAN SOKOTO NORTH L G,
Chikn Iyawar Allah da Amincewarsa Yau Jumu'a 21/2/2025 Sabon Sakateren Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Arewa Alh. Sani Magaji (Dan Isan Gagi) Tareda Darektochinsa Biyu, D, P, M Abubakar Chika Rabah, Shehu Malami Arkilla Darakton Ayukka, Sunyi Zama Na Musamman Da Dukkan Ma'ikatan Kowa Bangare Dake Cikin Wannan Local government.
A Lokacin Wannan Zaman Sakateren Alh. Sani Magaji Shine ya Jagoranchi Zaman na Yau, A Chikn Jawabinsa Yajawo Hankalin Wadannan Ma'ikatan Tareda Tsawatarwa Gameda Muhimmancin Hitowa Aiki Chikin Lokachi✍🏻
Yakuma Bayyana Musu Cewa da Shida Mai Girma Shugaban Wannan Karamar Hukuma Hon. Jamilu Umar Gosta Bazasu Lamunta da Rashin Hitowa Aikiba☝🏻Saboda Wannan Amanace Wadda Mai Girma Gwamnan Jahar Sokoto Dr. Ahmad Aliyu Yabasu Kuma Zasuyi Tsayin Daka Sai Inda Karfinsu Yakare👌🏻 Domin Kare Muradun Gwamnati👌🏻Daga Karshe Yabada Shawara Tareda Rokon Ahada Kai Ayi Hakuri Dajuna Domin Yin Hakan Shine Zaisanya Asamu Nasara Dakuma Ciyarda Wannan Karamar Hukumar Gaba,,
Sakataren ✍🏻 ya Roki Allah Ubangiji ya Temaki Jagoranmu Jagoran Siyasar Sokoto Sen AliSen Aliyu Wamakko Magatakardada Dansa Mai Girma Gwamna Dr Ahmad AAhmad Aliyu Sokoto Yakara Zama Gatansu ya Yimusu Jagora ga Dukkan Al'amurransu na Alkhari Ameen 🙏🏻
Jumu'a 21/2/2025
Rubutawa ✍🏻✍🏻
Ibb Dandalin DanZaki