Madrasatu Dihyata Ibn Al-khalifati Al-kalbiyyi gidan dare Sokoto.

  • Home
  • Nigeria
  • Sokoto
  • Madrasatu Dihyata Ibn Al-khalifati Al-kalbiyyi gidan dare Sokoto.

Madrasatu Dihyata Ibn Al-khalifati Al-kalbiyyi gidan dare Sokoto. اصْبِرْ عَلَى مُرِّ الْجَفَا مِنْ مُعَلِّمٍ

فَإِنَّ رُسُوبَ الْعِلْمِ فِي نَفَرَاتِهِ

وَمَنْ لَمْ ي

26/03/2024

Assalamu alaikum.

Wannan shine AMINU USMAN ɗalibi na biyu a wannan makaranta da Allah ya bashi nasarar kammala haddar littafinsa a (ALQUR'ANI) a jiya.

Muna roqon Allah ya sanya Albarka a wannan karatu ya kuma saka littafin ya zama mai cetonsa.

25/03/2024

Dihya new hafiz is ............... In sha Allah

14/01/2024

Masha Allah 🥰

Alhamdulillah ayau an kammala musabaqar sada zumunta tsakanin wannan makaranta tamu da kuwa abokiyarta ALQIYAM ACADEMY, ...
17/12/2023

Alhamdulillah ayau an kammala musabaqar sada zumunta tsakanin wannan makaranta tamu da kuwa abokiyarta ALQIYAM ACADEMY, wanda yara sun fafata sosai.

Muna roqon Allah ya qarawa yaranmu albarka.

11/12/2023

Makaranta ta tafi hutun qarshen zango na ɗaya a jiya 10/12/2023 kuma za'a dawo 28/12/2023

11/12/2023

YAR TAKARA

SUNA : Balkisu Yahya

MATAKI: Hizib 20

AJI : Faslu Aisha

11/12/2023

ƊAN TAKARA

SUNA: Mustapha Abubakar b***e.

MATAKI: HIZIB 20

AJI: Faslu abibakar

Anje hutu sai kuma gobe zamu cigaba
08/12/2023

Anje hutu sai kuma gobe zamu cigaba

08/12/2023

Zamu shiga hizb goma

07/12/2023

YAR TAKARA.

SUNA: Fatima sani

MATAKI : Hizib 5.

Musabaqar wannan zango na karatu (First term) ta fara gidana a yau 07/12/2023 a farfajiyar wannan makaranta.Anfara da ma...
07/12/2023

Musabaqar wannan zango na karatu (First term) ta fara gidana a yau 07/12/2023 a farfajiyar wannan makaranta.

Anfara da matakin hizib biyu, muna roqon Allah ya ba mai rabo sa'a.

الحافظ هارون عبد الرؤوفAllah ya sanya Albarka.
01/12/2023

الحافظ هارون عبد الرؤوف

Allah ya sanya Albarka.

Address

Sokoto

Telephone

+2348066097195

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu Dihyata Ibn Al-khalifati Al-kalbiyyi gidan dare Sokoto. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share