Wanke Media Watch

Wanke Media Watch Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Wanke Media Watch, Media/News Company, Sokoto.

Good Morning Arewa People's
20/04/2025

Good Morning Arewa People's

23/03/2025

Arewa Yaushe Zamu Daina Yau Darar Yan Uwanmu Akan Abinda Ya Shafi Abin Duniya Ne

Yadace Mu Farka Hakanan

21/03/2025

IDAN ANA MAGANAR SIYASA AYANZU MATASA NE YADACE SU JAGORANCI KASAR TA KO WANNE FANNI

21/03/2025

DAYAWA DAGA CIKIN MUTANEN AREWA BASU ALKIFLAR KODA TA RAYUWAR SU BALE TA SIYASA

CEO Wankedatasub.com.ng Meet With Some Friends
12/05/2024

CEO Wankedatasub.com.ng Meet With Some Friends

19/11/2022

24/Rabi'u Thani/1444A.H
19/November/2022
Asabar

18/12/2020

Happy Jum'at Mubarak 2 U All My Fan's

Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairin Sa Ameen
09/06/2020

Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairin Sa Ameen

A DAI DAI LOKACIN DA GWAMNATOCI A NIGERIA KE CIKA SHEKARA DAYA AKAN KOMAWARSU AKARO NA BIYU AKAN MULKIN SU DA KUMA SABBI...
30/05/2020

A DAI DAI LOKACIN DA GWAMNATOCI A NIGERIA KE CIKA SHEKARA DAYA AKAN KOMAWARSU AKARO NA BIYU AKAN MULKIN SU DA KUMA SABBI MASU SHIKARA DAYA AKAN KARAGAR MULKI SHINKO YANKI KAUYUKAN WANKE,KAURAN WANKE,SAGE,MARAKE,JANZOMO,LUNGU,ZAMAU,DA SAURANSU SHINKO ZASUCE ANSAMU CHANGE NE

Daga Kan Matakin Federal Government Har Izuwa State Government Da Wakilan Wannan Yanki Daga Kan Federal Government Har Wakilan State Government Har Izuwa Local Government

Kowa Nada Nashi Alkawari Da Yayi Akan Wadan Nan Kauyuka Dake Karamar Hukumar Mulkin Shagari Kuma Haryanzu Babu Wanda Ya Sake Zuwa Wadan Nan Kauyuka Bale Su Tuna Da Alkawarin Da Sukayiwa Wadan Nan Kauyuka

Wadan Nan Hotona Ne Dake Nuna Kasawar Wakilan Wannan Yankin Daga Matakin Federal Government Har Izuwa Local Government Wannan Hoton Na Mararra Bar Wutar Lantarkice Dake Garin Wanke Wadan Itace

Mararrabar Wuta Wanke,Kauran Wanke,Da Sage Amma Gashinan Fiye Da Shekara 3 Wadan Nan Kauyuwa Basuda Wutar Lantarki Kuma A Haka Zakaji Dan Shiyasa Lokacin Zabe Yazo Ya Tashi Zuwa Campaign Wadan Nan Kauyuka

Izan Bazaku Manta Bah Na Taba Kawo Muku Rahoton Titin Daya Hada Garin Wanke,Kauran Wanke,Lungu,Marake,Jabo,

Wanda Duk Dan Siyasa Yazo Campaign Dashine Yake Karyar Zai Fara Gyarawa Wadan Nan Kauyuka Amma Abin Kara Jiya Da Yau Kawai

Akwai Wani Wakili Wannan Karo Dayacewa Wadan Nan Kauyuka Albashinsa Na Farko Zai Fara Gyara Musu Wannan Titin Dashi To Gashi Dai Yanzu Kungani Yanzu Sai Kusan Waya Dace Daya Zama Wakili Gareku

Hon Shamsudeen Hassan Wanke
Assabar,30-05-2020

WATO SHI DAN GWAGWAR MAYA KO WANE IRINE A NAJERIYA AKWAI JARABAWA KALA DABAN DABAN DAKAN RUTSAWA DASHIWato Dadiyata Dane...
12/05/2020

WATO SHI DAN GWAGWAR MAYA KO WANE IRINE A NAJERIYA AKWAI JARABAWA KALA DABAN DABAN DAKAN RUTSAWA DASHI

Wato Dadiyata Dane Kuma Ubane Haka Zalika Mijin Wasu Ne Wannan Jarabawa Da Ta Rutsa Dashi Sanin Ko Wanne Dan Gwagwar Maya Ne Akwai Siyasa Ciki Kuma Irin Wannan Ba Dai Dai Bane

Idan Mutun Baida Ra'ayi Dakai Duk Abinda Zai Fada Shifa Kariya Ko Yanda Zaisamu Yanda Yayi Nasara Akanka Ne Ko Gwaninsa Yasamu Galaba Akanka Kuma Tsarin Democratic Adawa Gaskiya Ce

To Miyasa Idan Bakayi Ra'ayin Wanda Allah Ya Ba Nasara Ba Sai A K**a Cutarda Yan Adawa Ne Siyasa Fah Ba Addi Bace Ra'ayi Ne

Allah Ya Sakawa Dan Gwagwar Maya Dadiyata

Address

Sokoto

Telephone

+2348033812660

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wanke Media Watch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Wanke Media Watch:

Share