
28/05/2025
🗣️Yadda Zaka Boye Kowacce Numba A Wayarka Ba Tare Da Kowa Ya Ganta Ba Koda Zaiyi Yawon Duniya A Wayarka.
Application ne wanda zai baka damar boye duk wani numbobin da kake buqata koda ace anyi kokarin bincikar wayar ka babu wanda zai ga abinda kayi saving ko ka aje.
Nasan zakuce baku fahimta ba. Amman ku biyo mu acikin rubutun insha Allah zan fahimtar da ku.
Akwai lokachin da zaka wayi gari ka aje number wata budurwar ka ko na abokin ka a waya. To may be kana da mata kuma tana zargin kuna waya da wata wadda ta sani. Idan ta dauki wayar taka ta rubuta suna ko number to idan akwai number a wayar ka zata gan ta.
To muhimmanchin wannan application din shine zai baka damar boye number wanda idan zaka shekara ana bincikar wayar ka inde ka yi amfani da wannan application din ka boye ta babu wanda zaiganta gaba daya sai de idan kai ne ka shiga application din ka bude wannan number shine za'a iya ganin ta acikin jerin dukkanin numbobin ka.
Wannan karamin misali ne nayi mana akwai abubuwa da yawa wanda zaisa ka boye wata number a wayar ka sabo da tsaro.
Danna nan domin sauke app din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.amcompany.hiddencontact.hicont
Bayan ka sauke app din shigarka keda wuya zai baka damar inda zakayi create security bayan ka qirqiri security zai kai cikin app din zakaga dukkanin CONTACT dinka sai kayi search numban da kakeso ka boye din sai ka danna alama ido daya dake gefe, shikenan zakaga contact din ta bace daga gun, ta koma gefen HIDDEN CONTACT shikenan ka gama.
Idan kayi haka koda an duba a wayanka ba za'aga numban ba, koda mai numban ya kira bazata fito da suna ba.
Idan zaka cire zaka shiga app din din gefen HIDDEN CONTACT zakaga numban sai ka danna ido daya dake gefen numban shikenan zata dawo cikin jerin numbobinka.🙏🙏
゚viralシfypシ゚ ゚viralシfypシ゚viralシalシ