
27/04/2025
-Sanarwa ta musamman
Gwamnatin jahar sokoto tare haɗin guiwar gidauniyar kamfanin NNPC
Zasuyi aikin ido kyauta
Saboda haka idan kasan akwai ɗan uwanka wanda yake fama da matsalar ido, to ka sanar dashi yaje assibitin daji (Specialist Hospital Sokoto) a ranar 2 zuwa 4 ga watan biyar na wannan shekarar da misalin ƙarfe 7:00 na safe
Za’ayi aikin ido kyauta, tare da raba madubin ido eyeglass duk kyauta.
Sanarwa Daga Sokoto State Ministry Of Health