Hon Lawal Alhaj T Tudu Biga

Hon Lawal Alhaj T Tudu Biga اعوذ بالله من الشيطان الرجيم
𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇 𝐊𝐀𝐘𝐈 𝐌𝐔𝐍𝐀 𝐀𝐅𝐔𝐖𝐀 𝐘𝐀 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇🤲🫶

Ina Alfahari Dakai Wllh Mai Gida Na Sirajo Bello Hungumawa Allah Ya Kara Yimaka Jagorah Sir Ina Matukar Son Ganinka A Fu...
16/09/2026

Ina Alfahari Dakai Wllh Mai Gida Na Sirajo Bello Hungumawa Allah Ya Kara Yimaka Jagorah Sir

Ina Matukar Son Ganinka A Fuska Allah Ya Kara Shiga Cikin Lammunka Ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

15/09/2026

Sirajo Bello Hungumawa
Kana Kokari Sosai Wllh Allah Ya Kara Shiga Lamarin Ka Ɗan Albarka

14/09/2026

Oga Na Mai Gida Sirajo Bello Hungumawa
Kana Kokari Sosai Wllh Allah Ya Kara Yimaka Jagorah Sir 🙏

OGA Na Sirajo Bello Hungumawa Yana Zuwa Ziyarar Yan Uwa Da Abokan Arziki Ko Ina Ta K**a Masha Allahu    ゚viralシ
14/09/2026

OGA Na Sirajo Bello Hungumawa Yana Zuwa Ziyarar Yan Uwa Da Abokan Arziki Ko Ina Ta K**a Masha Allahu ゚viralシ

Wllh Ina Yinka Oga Na Allah Ya Kara Yimaka Jagorah Sir 🙏 Sirajo Bello Hungumawa
13/09/2026

Wllh Ina Yinka Oga Na Allah Ya Kara Yimaka Jagorah Sir 🙏
Sirajo Bello Hungumawa

Jigo Mai Martaba Allah ya Barmu Tare 🫵 Sir Sirajo Bello Hungumawa Oga Na Ogan Oga Na
12/09/2026

Jigo Mai Martaba Allah ya Barmu Tare 🫵 Sir Sirajo Bello Hungumawa Oga Na Ogan Oga Na

Mai Gida Na Hon Alh Sirajo Bello Hungumawa Tare da Babban Amininsa  Shehu Sokoto Tabbas Akwai Amana Allah Ya Bar Tare 🫵
12/09/2026

Mai Gida Na Hon Alh Sirajo Bello Hungumawa Tare da Babban Amininsa Shehu Sokoto Tabbas Akwai Amana Allah Ya Bar Tare 🫵

🕌 BARKA DA JUMA’A MAI GIRMA 🤲🌙 Mai Girma Mai Gida na, Dr. Alh. Sirajo Bello Hungumawa .Ina miƙa gaisuwa ta musamman tare...
11/09/2026

🕌 BARKA DA JUMA’A MAI GIRMA 🤲🌙
Mai Girma Mai Gida na, Dr. Alh. Sirajo Bello Hungumawa .

Ina miƙa gaisuwa ta musamman tare da fatan alheri a wannan rana mai albarka ta Juma’a. Allah Ya ƙara muku lafiya, hikima, basira da ƙarfin guiwa wajen ci gaba da hidimtawa al’umma.

اللَّهُمَّ احْفَظْهُ وَبَارِكْ لَهُ فِي عُمْرِهِ وَعَمَلِهِ، وَزِدْهُ حِكْمَةً وَتَوْفِيقًا وَسَدَادًا.

Ya Allah, Ka kiyaye shi, Ka albarkaci rayuwarsa da aikinsa, Ka ƙara masa hikima, dacewa da shiriya.

Allah Ya buɗe muku ƙofofin alheri, Ya kare ku daga dukkan sharri, Ya kuma sanya dukkan ƙoƙarinku na al’umma ya zama sadaka mai gudana da abin alfahari.

Barka da Juma’a, Mai Gida.
🤲❤️ Allah Ya ƙara girma da ɗaukaka.


MAI GIDA NA GASKIYA — DR. ALH. Sirajo Bello Hungumawa 💚Mutum ba ya zama jagora da suna kawai; ana gane jagora ne ta hany...
10/09/2026

MAI GIDA NA GASKIYA — DR. ALH. Sirajo Bello Hungumawa 💚

Mutum ba ya zama jagora da suna kawai; ana gane jagora ne ta hanyar halayya, tausayi, jajircewa da hidimar al’umma.

Dr. Alh. Sirajo Bello Hungumawa mutum ne da ya fahimci cewa jagoranci amana ce, kuma hidimar al’umma nauyi ce. Allah Ya ƙara masa basira, lafiya da ikon ci gaba da kyautatawa jama’a.

Muna alfahari da kai, Mai Gida. Allah Ya saka da alheri, Ya ɗaukaka darajarka, Ya kuma ƙara maka nasara. 🤲❤️

“Girma ba wajen suna yake ba, yana wajen kyakkyawan aiki.”

— SARKIN YANKIN SB-HUNGUMAWA
Hon Lawal Alhaj T Tudu B**a

09/09/2026

Me Gida Na Sirajo Bello Hungumawa
Allah Ya Kara Yimaka Jagorah Dattijon Matashi 💯

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Lawal Alhaj T Tudu Biga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share