
27/07/2025
SHIRI NA MUSAMMAN
HUKUMAR KAFAFEN YA'DA LABARAI TA JAHAR (SOKOTO STATE MEDIA CORPORATION) A GOBE LITININ DA KARFE 9:00AM ZATA GABATAR DA SHIRI NA MUSAMMAN AKAN SHEKARU GOMA NA SENATOR ALIYU MAGATAKARDA WAMAKKO A MAJALISAR DATTIJAI TA TARAYYAR NAJERIYA.
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU A WANNAN LOKACIN.