24/11/2025
KU JI RABO: Wani Dattijo Alaramma Alhaji Ali Dunjuje ya rubuta littafin Allah mai tsarki, Alkur'ani mai girma sau 150 daga ƙaramar hukumar Jama’are ta Jihar Bauchi.
Don Allah ku yi sharing zuwa Groups na Musulmai koda 3 ne, domin su saka shi cikin addu'o'insu.
Shigo Shafin Jaridar 👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...