02/07/2026
Shaidar Yabo da Girmamawa da Ahbabu Sheikh Abulfathi, Zawiyar Sidi Bashiru Ibrahim S**a Baiwa Sayyada Rahmatullahi Niasse Rta kenan a yau.
Duba da Tsayawar su a lamarin Diwani da kuma Ζ΄an Diwanin dake nan cikin Qasa dama wajen sa.
Allah yabamu Albarkan Su Ameeen .
*Dawaawin TV Suleja πΊβοΈ