Alminshawiy

Alminshawiy اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا ونبينا محمد.♡.♡.♡. KU YAWAITA ISTIGFARI DA SALATIN MANZON ALLAH ﷺ WALLAHI ZAKUGA HASKE DA BUDI A RAYUWARKU

WANNAN SHI NE ALBARKAR HIDIMAR ALƘUR'ANI.Akwai abubuwan da ba a ganin darajarsu a rana ɗaya.Ilimi.Tarbiyya.Alƙur'ani.Add...
13/06/2026

WANNAN SHI NE ALBARKAR HIDIMAR ALƘUR'ANI.

Akwai abubuwan da ba a ganin darajarsu a rana ɗaya.
Ilimi.
Tarbiyya.
Alƙur'ani.
Addu'ar iyaye.
Duk suna k**a da iri ne idan aka shuka su.
Mutane suna wucewa ba tare da sun ga amfaninsu ba.

Amma wata rana...
Allah Ya sa irin ya tsiro.
Ya zama bishiya.
Ya zama abin inuwa ga mutane.
Ya zama abin alfahari ga iyaye.

A yau idan ka ga matashi ya ɗaukaka saboda Alƙur'ani...
Ka tuna cewa akwai shekaru na wahala a bayansa.
Akwai dare da aka kwana ana maimaitawa.
Akwai addu'o'in iyaye.
Akwai ƙoƙari da ba wanda ya gani sai Allah.

Allah Ya albarkaci duk wanda ya ɗauki Alƙur'ani
a matsayin abokin rayuwarsa.

Addinu Annasiha

Ka Zana mai gaskiya da Rikon Amana duk inda ka shiga Kaine da riba
12/06/2026

Ka Zana mai gaskiya da Rikon Amana duk inda ka shiga Kaine da riba

26/11/2025

🧏🏼‍♂️

25/08/2025

Allah ya jiƙan Malam

02/03/2025

Kar muyi wasa da wannan lokaci

~Sheikh ja'afar Mahmoud Adam Rahimahullah.

23/01/2025

ALLAHU AKBAR

Mufassir Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Rahimahullah.

18/01/2025

Mafi dadin Sauti akunne kenan.Tafsirin Mallam Jaafar!

Har gobe malam ja'afar Yana zuba capacity

Idan Anajin tafsirin masu Rai aka kunnan NASA barin na masu Rai Ake akoma ana Jin NASA sai kaji k**ar Yana raye

Allah ya jikansa Masoyina Malamina malam ja'afar 😥 Allah ya haskaka makwancinka da sauran mamata musulmai in tamu tazo Allah yasa mu cika dakyau da Imani 🤲🏼🤲🏼.

18/01/2025

Farin sako zuwaga Mabiya ALQUR'ANI ZALLAH

Daga Sheikh AMINU IBRAHIM DAURAWA.

MASALLACIN SHEIKH AHMAD GURUNTUM CIKIN HOTUNA.Yaa Allah Ka nuna mana ranar kammala wannan Masallaci cikin aminci.✍️Sheik...
17/01/2025

MASALLACIN SHEIKH AHMAD GURUNTUM CIKIN HOTUNA.

Yaa Allah Ka nuna mana ranar kammala wannan Masallaci cikin aminci.

✍️Sheikh Umar Shehu Zaria
17 Rajab, 1446
(17/01/2025).

Wallahul-Musta'ăn

The English Version of Bita Zai-Zai by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.Those that can't read Hausa, this is for you.The book ...
17/01/2025

The English Version of Bita Zai-Zai by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Those that can't read Hausa, this is for you.

The book highlights ways of winning the heart of your husband, he will not utter a word untill you ask him.

Price:₦1,000
Location:Kano, Sharada phase 2
Call/Whatsapp:07032724777
Nation Wide Delivery

Address

Suleja Club Zaidu Street
Suleja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alminshawiy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share