MAJE TV

MAJE TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MAJE TV, TV Channel, Suleja.

innalillahi Wa'inna ilaihi raji'un Yau kwana 4 kenan da rasuwar malam Yakubu wanzan Maje .Allah jikansa da rahama yasa m...
11/02/2026

innalillahi Wa'inna ilaihi raji'un
Yau kwana 4 kenan da rasuwar malam Yakubu wanzan Maje .
Allah jikansa da rahama yasa mutuwa hutu ce agareshi da sauran musulmai baki daya .

MAJE TV

03/02/2026

Adidai wannan rana ta LITININ 02/02/1016
Gidan tv namu mai suna MAJE TV 📺
munsamu damar tattaunawa da matashin dan takaran dan majalisar jaha a jam’iyya ta ADC
HON AMINU ALHASSAN .

Wani fata zakuyi masa ??? in

YA ALLAH 🙏 KADUBI AL’UMARKA NA WANNAN GARI 🤲🏽 KAKAWO WANDA ZAIJI TAUSAYIN MUTANI YA GYARA WANNAN HANYAR TA MAJE 🤲🏽 ALLAH...
27/01/2026

YA ALLAH 🙏 KADUBI AL’UMARKA NA WANNAN GARI 🤲🏽 KAKAWO WANDA ZAIJI TAUSAYIN MUTANI YA GYARA WANNAN HANYAR TA MAJE 🤲🏽 ALLAH SABIDA MASOYINKA MANZON ALLAH (s a w).

Muna kira ga gwanati da sutaimaka suduba wannan lamari har maje zuwa dikko junction akwai damuwa.
19/01/2026

Muna kira ga gwanati da sutaimaka suduba wannan lamari har maje zuwa dikko junction akwai damuwa.

Ya hayyu Ya qayyum Muna roqon ka ya Allah ka kawo mana dauki da kanka ya Allah.Muna da wakilan a Gounati suna ganin asar...
19/01/2026

Ya hayyu Ya qayyum Muna roqon ka ya Allah ka kawo mana dauki da kanka ya Allah.
Muna da wakilan a Gounati suna ganin asaran dokiyoyi da akeyi daga MAJE play over zuwa dikko junction.
Saboda rashin kyau na hanyar, munyi korafi na lumana munyi korafi na gaggawa har yanzu ba’asamu mafita ba

Ya hayyu Ya qayyum kabamu shuwagaban Ni nagari Masu kishin Al'ummarsu.

🔊🔊sanarwa.Insha Allahu yau akwai maulidi akofar gidan Alhj Dahiru lada salanken Majeyau dinnan laraba misalin  8:30 pm. ...
26/11/2025

🔊🔊sanarwa.
Insha Allahu yau akwai maulidi akofar gidan Alhj Dahiru lada salanken Maje
yau dinnan laraba misalin 8:30 pm. Na dare Za'afara insha allah .
(26/11/2025 )Allah yabada ikon zuwa amen.

Address

Suleja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAJE TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category