ATL X2 Support Group Tafa LG

ATL X2 Support Group Tafa LG Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ATL X2 Support Group Tafa LG, Media/News Company, Tafa.

Alhamdulillah Allah ya bayyana matashin da makyi cigiyarsa jiya, sai dai bayanai na nuni da cewa an sameshi  a yankin su...
03/01/2025

Alhamdulillah

Allah ya bayyana matashin da makyi cigiyarsa jiya, sai dai bayanai na nuni da cewa an sameshi a yankin suleja baya cikin hayyacinshi.

Muna fata Allah yabashi lafiya.

INNALILLAHI WA INNA,ILAIHI RAJI'UN...Assalamu alaikum Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Barar Addu.an Ku, Sunar Shi Abu Sufy...
02/01/2025

INNALILLAHI WA INNA,ILAIHI RAJI'UN...

Assalamu alaikum

Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Barar Addu.an Ku, Sunar Shi Abu Sufyan Daga Anguwar Dallatu Suleja Niger State, Ya Fita Gida Zuwa Abuja Bannex Siyan Waya Tun Jiya Da Rana Har Yanxu Bai Dawo Gida Ba, Bashi Ba Labarin Shi, Don Allah A Tayamu Yada Hoton Shi Duk Wanda Yaji Labarin Accident Daga Titin Abuja Zuwa Suleja Don Allah Ya Sanar Damu..

Uban Giji Allah Ya Bayyana Mana Shi A Duk Inda Yake.

01/01/2025

Barka da sabuwar shekara
2025, daga ina kuke bibiyar Shafinmu

31/12/2024

Muna sanar da ƴan uwa
Masu sha'awar aikin jarida fisabilillah
Ga dama ta samu ✍️
Annahda Media Connect

24/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdul A Mohammed, Bello Mukhtar, Halliru Muhammad, Yahya Musa Naabba, Alfannan Annur Idris, Maji Ishaku, Bishara Walbaba, Sabiu Bashir Musa, Muhammad Gambo Salihu, Achirou Moussa, Ba'aka Nasara, Aminu Ibrahim Bagama, Sheriff Ibrahim Bashir Sheriff, Ridwan Adam, Algoni Abakar Tijjani, Wal Maryam, Aminu Nasir, Mohammed Mohammed Abbas, Muhammad M Yakubu, Mallam Hassan Akibu Musa, Muhammad Musa Idriss, Umar Garba, Abubakar Alh Chindo, Abba Mumin, AJ Jamo, Mustapha Musa, Goni Musa Gana, Murtala M Murtala, Moahmmde Baba Gana, Mohammed Mounir Aminou

16/07/2024

Shin akwai wani uzirin da

✍️ Zai hanaka rubuta ✍️.
S a w. ☑️

YANZU-YANZU:  Aliyu Adamu ya Zama Sabon Wakilin Jaridar Annahda Media Connect  Wanda Tuni yaa Fara Wallafo Maku Sahihan ...
31/01/2024

YANZU-YANZU: Aliyu Adamu ya Zama Sabon Wakilin Jaridar Annahda Media Connect Wanda Tuni yaa Fara Wallafo Maku Sahihan wa'azozin malamai.

Mai karatu koka gane wannan shehun ?Mu haɗu a comment section
31/01/2024

Mai karatu koka gane wannan shehun ?

Mu haɗu a comment section

26/01/2024

Ku gayyato mana Abokan ku
Domin nuna wa Annahda Media Connect Soyayya da shehin mu

Address

Tafa
910103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATL X2 Support Group Tafa LG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share