Arch Shuwa Multimedia

Arch Shuwa Multimedia ARCH SHUWA MULTIMEDIA – CAC Registration • Digital Media • Branding & Printing 📞 09064885962 📍 Karfe, Behind Zuma Barracks, Iku Ward, Tafa LGA, Niger State

30/07/2025

CAC Certificate and TIN Registration currently ongoing! Inbox ARc Shuwa for your registration or WhatsApp 09064885962

SIDRA KYB Application UpdateOur company is currently under review and awaiting approval from the SIDRA team. Once approv...
02/07/2025

SIDRA KYB Application Update

Our company is currently under review and awaiting approval from the SIDRA team. Once approved, we’ll be able to verify your SIDRA account.

Haryanxu muna jiran tantancewa daga SIDRA team. Da zarar an amince, zamu fara tantance account din mutane na SIDRA. Insha Allah, zamu fara very soon.

Stay tuned! 🚀
Arch Shuwa Multimedia

Allah ya yiwa attajirin dan kasuwar nan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.Alhaji Aminu Dantata ya rasu a safiyar wannan Asabar...
28/06/2025

Allah ya yiwa attajirin dan kasuwar nan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.

Alhaji Aminu Dantata ya rasu a safiyar wannan Asabar ɗin a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan fama da jinya. Ya rasu yana da shekaru 94 da haihuwa.

Kungiyar Hadin Kan Kasa (NNCG) ta mika bukatar ta a hukumance ga hukumar zabe ta kasa (INEC) domin yin rajistar sabuwar ...
20/06/2025

Kungiyar Hadin Kan Kasa (NNCG) ta mika bukatar ta a hukumance ga hukumar zabe ta kasa (INEC) domin yin rajistar sabuwar jam’iyya mai suna All Democratic Alliance (ADA). Sun aika wasikar neman rajista ranar 19 ga Yuni, 2025, kuma INEC ta karɓa ranar 20 ga Yuni, 2025. Shugaban rikon kwarya na kungiyar, Chief Akin A. Rickets, ne ya sanya hannu a wasikar, inda s**a haɗa da tutar jam’iyya, tsarin mulki, manhaja, da bayanin tsarin jam’iyyar.

ADA na da taken “Justice for All,” kuma ana ganin wannan mataki na da nufin samar da sabuwar dandalin siyasa kafin zaben 2027, musamman ganin yadda wasu ke zargin INEC da jinkirta rajistar sabbin jam’iyyu don takaita ci gaban ‘yan adawa.

Arch Shuwa Multimedia

Approved Today ✅Come and register your CAC with Arch Shuwa Multimedia
19/06/2025

Approved Today ✅

Come and register your CAC with Arch Shuwa Multimedia

Jama'a Don Allah A Taimaka A Yada Mana (Sharing)Yadda Wani Tsohon Mai Unguwa Ya Sa Ake Yin Huda A Cikin Filin Makaranta ...
16/06/2025

Jama'a Don Allah A Taimaka A Yada Mana (Sharing)

Yadda Wani Tsohon Mai Unguwa Ya Sa Ake Yin Huda A Cikin Filin Makaranta A Kano

Muna kira ga gwamnatin Kano da ta kawowa al'ummar garin Rahogi dake karamar hukumar Karaye a jihar Kano dauki.

Tsohon Mai unguwa na garin Rahogi ya sa shanu ya hude filin makaranta tare da furincin 'ba ùban ďa ya ìsa ya dakatar da shi'.

Muna kira da muhukunta don Allah a duba lamarin nan.

Daga Abba Idris Rahogi

Cikin hotuna: Wani fitaccen mai sana’ar youghurt da fanke mai suna Baba Doko ya kayatar da jama’a a kwatansa na youghurt...
16/06/2025

Cikin hotuna: Wani fitaccen mai sana’ar youghurt da fanke mai suna Baba Doko ya kayatar da jama’a a kwatansa na youghurt, inda ya zana hoton Mai Girma Gwamnan Jihar Neja da kuma hoton dan takarar kujerar shugaban ƙaramar hukumar Bosso, Hon. Laka. Wannan ya jawo hankalin mutane da dama a yankin, suna yaba wa fasahar Baba Doko da irin goyon bayan da yake nuna wa shugabannin yankinsu.

Indai kuna son Data mai kyau ga sauki ga inganci to ku shiga Application din ABBA PANTAMI DATA LTD, customer care dinsu ...
16/06/2025

Indai kuna son Data mai kyau ga sauki ga inganci to ku shiga Application din ABBA PANTAMI DATA LTD, customer care dinsu suna Available a kowane lokaci.

Kuyi Download din Application din ABBA PANTAMI DATA ta wannan link din a PlayStore da kuma AppStore

👇👇
Ga link din PlayStore
https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.com.abbapantamidata.app

Ga link din AppStore
https://apps.apple.com/us/app/abba-pantami-data-ltd/id6744061271

Mai bukatan karin bayani, ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp;
09138275183
08126081967
07046868000
07061347599
Abba Sani Pantami

“Babu Kashim Shettima, Babu Kuri’un Arewa Maso Gabas Ga APC A 2027”, Inji Gwamna ZulumMe za ku ce?
16/06/2025

“Babu Kashim Shettima, Babu Kuri’un Arewa Maso Gabas Ga APC A 2027”, Inji Gwamna Zulum

Me za ku ce?

Shin kuna masu goyon bayan Tinubu ya ajiya Kashim Shettima a 2027 ?
15/06/2025

Shin kuna masu goyon bayan Tinubu ya ajiya Kashim Shettima a 2027 ?

Ina goyon bayan Iran 🇮🇷, kai fa
14/06/2025

Ina goyon bayan Iran 🇮🇷, kai fa

Wata Kungiya Daga Jihar Katsina Na Zanga-Zànģar Nuna Goyon Baya Ga Gwamnatin Tinubu A AbujaMe za ku ce?
12/06/2025

Wata Kungiya Daga Jihar Katsina Na Zanga-Zànģar Nuna Goyon Baya Ga Gwamnatin Tinubu A Abuja

Me za ku ce?

Address

Tafa
910103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arch Shuwa Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share