25/02/2023
Dan girman Allah dan girman Allah
Kutsaya kukaranta wannan maganar
Wlh Manyan malaman kasarmu Sune ke Cutar damu a Maganar Zabe
Kana malami Kada kamanta hakkin jama ah yana kanku
Amman duk kunmantada wannan kuma banine nafadabaa
Fadar Annabi nee
Amman duk Kunmantada wannan kunkoma ga yan siyasa Sbd Abun Duniya wanda bazai amfanamuku komaiba
Kudu Kakanmu Sheikh Dahiru Bauchi Wlh Dalibanshi Sunci amanarshi
Wai saboda anbasu wani abunda bazai kaisu Aljannaba amman sunsakashi yace muzaba wane
Kuma shi wannan wanen wlh Bedace da mulkin kasarmuba
Wai idan anyi mgn sai kuji ance ai yagina Masallatai wlh karya nee kodama yagina Sbd muzabe shine yasaka ygina
Amman anmaida mu jahilai
Uhummmm tsakaninada Allah wlh Tlh
Atiku Abubakar
Bola Ahmad Tinubu
Dr Musa Rabi'u kwankwaso
Peters Obi
Duk mulura waye zamu zaba
Ammam sai kaji sunacewa wai
Mutam yabude baki yacemaka wai wannan family's dinshi masulmai nee
To idan su musulmai nee shima musulmi ne
Amman ina ruwan jagorancin gaskiya da musulmi ko arne
Mudai burinmu shine Allah yazabamana mafi Alheri
Wlh Tlh saidai kuyikugama Insha Allah
Wai Sbd jahilci saikaji
Musulmi shine zaikashe dan uwansa wata kilama anguwarsu daya
Kukalla wani abu daya
Yau ina wa innan suke
Mal Auwal Albany zaria
Mal Jafar kano
Kuma kowa yasan wa innan baban rashi mukayi a kasarmu
Amman wai sai kaji wani yace zaikashe wane to kusani idanma kazo kakasheni Bada hakkinaba wlh tlh Aljanna Firdausi zanshiga kuma duk zunubaina kaine za a dauramawa
Idan munji tsoron Allah shikuma zaitemakamana wlh amman duk wanda muke tunini wlh bazaiyimanaba Allah shine keyi
Ngd Dan girman Allah idan kakaranta kaima kayi
Share da copy
By Rilwan yusuf Gwanjan Zaria
Dan kishiya tv