Daily Qoutes

Daily Qoutes Fashion beauty

23/02/2023

🤎﷽ 🤎
Waye Zae Tayani Rubuta
MUHAMMADUR RASULILLAHI
💖🙏ﷻ🙏💖

19/02/2023

Jama,a Kar Amanta ayita yiwa Annabi Salati (S A W)♥️♥️♥️
Dominshi salatin Annabi haskene agremu 💕💕💕

12/02/2023

Duk Duniya Babu Mutum Mai Ɗumbun Daraja Da Haƙuri Kamar Annabi Muhammadﷺ.🥰

02/02/2023

Allah kasa mucika da Imani Albarkacin Annabi Muhammad (🙏S🙏A🙏W🙏)

22/01/2023

" Ilimi yakan ɗaukaka ƙasƙantacce kamar yadda jahilci kan ƙasƙantar da maɗaukaki "

19/01/2023

🗣️Shugaban Masu Gaskiya✊
🗣️Jagoran Sada Zumunchi
Sarkin Adalchi ✊
🗣️Muhammad Rasulullah ✊ﷺ✊

13/01/2023
05/01/2023

Aga aga
Aga aga
Aga Wanda zaikasa
Rubuta ❤ s a w ❤

27/12/2022

Da Safiyarnan Ya Allah Duk Wanda
Ya Rubuta 🌴S___A___W🌴
Ka Haramta Masa Shiga
Wutar🔥🔥 Jahannama

25/12/2022

Marowaci NE kadai
Zai kasa Rubuta S. A. W.

21/12/2022

Narantse da Allah tunda
Nakaranta, Annabi Muhammad bazan
Wuceba
Ace ban rubuta S.A.W ba

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily Qoutes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share