Zazzau Madia broadcasting

Zazzau Madia broadcasting This group for only concerning about the zazzau especially our kingdom

Amb Ahmad Nuhu Bamalli GCON
23/12/2024

Amb Ahmad Nuhu Bamalli GCON

23/12/2024
Barka Da Asuba Jagororin Alkhairi Hon Balarabe Abbas  Lawal  Minister of Environment.Haj. Amina Sani Bello SSA On Studen...
27/03/2024

Barka Da Asuba Jagororin Alkhairi
Hon Balarabe Abbas Lawal Minister of Environment.
Haj. Amina Sani Bello SSA On Students Matters to Governor of Kaduna State

Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raju'unn.Muna Mika sakon Ta'aziyyar Rasuwar Hajiya Khadija Baba-Ahmad, Uwargidan Marigayi Ma...
08/02/2024

Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raju'unn.

Muna Mika sakon Ta'aziyyar Rasuwar Hajiya Khadija Baba-Ahmad, Uwargidan Marigayi Mai Girma Iyan Zazzau. Alhaji Bashar Aminu OON.

Allah ya Gafarta mata, dukkan kurakurenta.

WA’AZI! WA’AZI!! WA’AZI!!!Ana gayyatan alumma musulmi wajen taron wa’azi na auren dan uwa Muhammad AbdulLahi Abba wanda ...
07/02/2024

WA’AZI! WA’AZI!! WA’AZI!!!

Ana gayyatan alumma musulmi wajen taron wa’azi na auren dan uwa Muhammad AbdulLahi Abba wanda zai gudana KAMAR HAKA:

Wuri: Abdullahi Bn Abbas Mosque
Rana: Alkhamis
Lokaci: Karfe 4:00pm

Kar ka bari abaka labari

Marigayi Sarkin Zazzau Alhaji Dr Shehu Idris CFR Ya Nada Mallam Shehu Tijjani A Matsayin Barden Kudun Zazzau A Shekaran ...
04/09/2023

Marigayi Sarkin Zazzau Alhaji Dr Shehu Idris CFR Ya Nada Mallam Shehu Tijjani A Matsayin Barden Kudun Zazzau A Shekaran 2004, Bayan Rasuwan Yayan Sa Turakin Zazzau Alhaji Aminu Tijjani.

A Shekarar 2020 Sarkin Zazzau Mallam Ahmed Nuhu Bamalli Ya Daga Darajar Sarautar Sa Daga Barden Kudu Zuwa Barden Zazzau, Bayan Wata Uku Ya Sake Daga Darajar Sa Daga Barden Zazzau Zuwa Chiroman Zazzau.

Allah Jikan Turakin Zazzau Aminu Tijjani Tare Da Sauran Magabatan Mu, Allah Kara Ma Mai Girma Chiroman Zazzau Lafiya Da Nisan Kwana, Amin.

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-Alhamis, 4 Dhul Hijjah, 1444AH.Bayan kammala ziyara a birnin madina, jagoran Alhazai sama da dub...
23/06/2023

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

Alhamis, 4 Dhul Hijjah, 1444AH.
Bayan kammala ziyara a birnin madina, jagoran Alhazai sama da dubu shida na jihar kaduna mai martaba sarkin zazzau, Mal Dr. Ahmad Nuhu Bamalli, CFR ya shirya wucewa birnin makka domin gudanar da ayyukan hajjin bana.

Innalillahi Wainnailaihil Rajiun. Ayanzunnan muka Sami labarin Rasuwar Alhaji Ahmed Bagobiri . Allah yaji kanshi da raha...
05/06/2023

Innalillahi Wainnailaihil Rajiun.

Ayanzunnan muka Sami labarin Rasuwar Alhaji Ahmed Bagobiri . Allah yaji kanshi da rahamarsa Amin Allah sa Aljanna Firsauai makomarsa Amin. Janaiza Anjuma da Karfe 5:00 PM a Masallacin Idin Mallawa Filin Mallawa .

05/06/2023

INA MASOYIN ANNABI

MAZAN JIYAMarigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau Mallam Jafaru Dan Isiyaku,  Sultan Abubakar of Sokoto, Shehun Borno Umar ib...
05/06/2023

MAZAN JIYA

Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau Mallam Jafaru Dan Isiyaku, Sultan Abubakar of Sokoto, Shehun Borno Umar ibn elkenemi, Sarkin Gwandu Sir Yahaya, tare da European residents of Zazzau, Lokacin Bukin Yaye Dalibai a Depot Zaria. Andauki Wannan hoton ne a Shekara ta 1952 Allah yakyautata Makwancin Iyayenmu Ameeeeeen

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJUUN 😭Muna Addua Allah ya Gafarta ma Sheikh. Imam. Junaid Adam. Babban limamin masallaci ju...
05/06/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJUUN 😭

Muna Addua Allah ya Gafarta ma Sheikh. Imam. Junaid Adam.
Babban limamin masallaci juma'a na Gwargwaje Zaria.

Innalillahu Wa Inna Ilaihi Raju'unCikin Alhini Da Jimami nake sanar daku rasuwar Sakataren Kungiyar Izala Na Kasa Alhaji...
05/06/2023

Innalillahu Wa Inna Ilaihi Raju'un

Cikin Alhini Da Jimami nake sanar daku rasuwar Sakataren Kungiyar Izala Na Kasa Alhaji Abdullahi Ibrahim Gagare Rigachikun yanzu da safen nan a asibitin Nursing Home dake nan garin Kaduna.

Muna Addu'a da roka masa Allah gafara da rahama yasa jinyar da yayi ta zama kaffara a gareshi, Allah yayi masa sakamako da aljannah madaukakiya.

Za'a Sanar Da Lokacin Janaza Anjima Kadan In Sha Allahu

Address

Tudun Wada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazzau Madia broadcasting posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zazzau Madia broadcasting:

Share