YFTV

YFTV Ankirkiri wanna page ne domin bayarda gudummawa acikin addinin Islama
Inda zamu rika kawomaku fatawa

Happy Mauludin Annabi Muhammadu SAW                    Jamian tsaron mu ubangiji ya Sakamako da Alkhairi Allah ubangiji ...
05/09/2025

Happy Mauludin Annabi Muhammadu SAW
Jamian tsaron mu ubangiji ya Sakamako da Alkhairi Allah ubangiji yataimakeku acikin aikinku Na kokarin kawo Muna tsaro a yankinmu
Muna Rokon Allah ya kawomuna Zaman lapiya Amen 🤲🤲

kungiyar yan agaji Kenan da s**a hallarci Rufe Taron Ralin Zagayen Mauludin Annabi Muhammadu SAW Allah ya Sakamasu da Al...
05/09/2025

kungiyar yan agaji Kenan da s**a hallarci Rufe Taron Ralin Zagayen Mauludin Annabi Muhammadu SAW Allah ya Sakamasu da Alkhairi amen

Happy Mauludin Annabi Muhammadu SAW        Manyan jigajijgan Malamamu DA s**a hallarci Rufe Taron Ralin Zagayen Mauludin...
05/09/2025

Happy Mauludin Annabi Muhammadu SAW
Manyan jigajijgan Malamamu DA s**a hallarci Rufe Taron Ralin Zagayen Mauludin Annabi Muhammadu SAW da aka gabaratar a Garin YARKUFOJI
Muna Rokon Allah ya Sakamasu da mafificin Alkhairi amen summa amen 🤲🤲

alaramma Mal. Ahmad Yana yiwa Kowa Barka da murnar zagayowar zuwan Annabi Muhammadu SAW.
05/09/2025

alaramma Mal. Ahmad Yana yiwa Kowa Barka da murnar zagayowar zuwan Annabi Muhammadu SAW.

05/09/2025
Madinatul khaulaha tacika tayi tabDomin gabatar da mauludin annabi   ( S A W )
04/09/2025

Madinatul khaulaha tacika tayi tab
Domin gabatar da mauludin annabi
( S A W )

Dan dazon jama,a yayin gabatar da -ANNABI-S-A-WAkasar Yemen
04/09/2025

Dan dazon jama,a yayin gabatar da
-ANNABI-S-A-W
Akasar Yemen

04/09/2025

Tattanawa da Shaikh Malam Manir Immam Yarkufoji

Address

Yarkofoji

Telephone

+23433936278

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YFTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YFTV:

Share