Itz Arraiyan Ghajilian

  • Home
  • Itz Arraiyan Ghajilian

Itz Arraiyan Ghajilian Am not vanity
But natsa ni rainin wayo

25/08/2025

Yauma zamuyi promoting pages na wadanda s**a kusa cimma target👇
Let's go ✈️

Wane abokinka ne kasan zai iya wannan aikin?😅
25/08/2025

Wane abokinka ne kasan zai iya wannan aikin?😅

28/02/2025

Kunga Masu Turamin Yafe Yafen nan, Na Yafewa Kowa indai Ba kudina ne A hannunka ba.😡😡

20/08/2024

Kusakani Cikin Addu'o'in ku Plz 🥹🙏
Banida Kudi 😭💔

Ko Banza dai mun zauna ƙasan bishiya da maƙota, mun sha hira samfurin yaushe gamo. 🥱Ko ma iya cewa ALLAH Ya maimaita man...
09/08/2024

Ko Banza dai mun zauna ƙasan bishiya da maƙota, mun sha hira samfurin yaushe gamo. 🥱

Ko ma iya cewa ALLAH Ya maimaita mana?

31/07/2024

Kai
Amma ka kasa gane kai Munafukine?👇

To matakin farko da za ka gane kai algungumine shine za a ka ji a ranka ba ka so a fita Zanga-zangar lumana. Kaɗa'an idan ka ji wannan a ranka kai da Abdullahi Bn Ubaiyu Bn Salul 5 and 6 ne.

Illa iyaka.

Allahumma AUNA-AUNA yaaa ALLAH.

Allah ka aunawa azzaluman shugabannin Nigeria Musiba da Bala'i da Jaza'i da Kata'i.

Wanda yaji Ɗarr! Ko ya ji Yarr! a zuciyarsa bisa addu'ata Allah ka tsinemar albarka.😠🚶

26/07/2024

Ance wai yau Airport ya cika. An ga manya suna ta guduwa. Na rasa gudun me zasu yi. Zanga-zangar lumana za'a yi. Ba wanda za'a taɓa. Ciki da gaskiya ai wuƙa bata huda ta.

Vocation time 🥰
27/06/2024

Vocation time 🥰

27/06/2024

Bazaku Gazaba 🙏
Sai Ranarda kuka Daina Gwadawa 💪
Ustaz ✍️

25/06/2024

Idan kasan kanada TAPSWAP guda million 10 tun yazu kafara rushe gidanku idan kanada Imani kahada dana makotaku.🤣🤣🤣😂😂

Ba kunkuru ba kwado ce 😎
25/06/2024

Ba kunkuru ba kwado ce 😎

24/06/2024

Gaskiya Hamster basu da hankali 🫨, sun cika 200M+ players, ta ina zasu iya sallamar 200M+, population ɗin mutanen Nigeria fa gaba ɗaya. Sai dai Allah ya fitar damu. Ni naso basu bari sun haura 50M+ ba, tunda Notcoin da 32M+ s**a shiga kasuwa. Amma duk da haka s**a riƙewa wasu Voucher ɗinsu.

Zanga ta yadda Hamster zasu sallame mu. 👀👀

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Itz Arraiyan Ghajilian posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Itz Arraiyan Ghajilian:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share