
01/10/2025
Abinda ya dace👇
Yana da kyau a matsayin ka na Content Creator kana yawaita duba professional dashboard dinka kana shiga insights kaga tsakanin photo, reel ko kuma text wanne ne yafi rinjaye ma'ana yafi samun masu kallo (views).
Bayan ka duba to kaga ka samu matsaya duk abinda yafi tafiya a shi zaka fi maida hankali saboda shine zai fi baka followers da kuma engagement a account dinka wannan kenan.
Allah sa mudace 🤲