Mr Giade

Mr Giade M͎R͎. I͎B͎R͎A͎H͎I͎M͎ A͎B͎U͎B͎A͎K͎A͎R͎ G͎I͎A͎D͎E͎💪

09/09/2025
Nigerians have criticised the Federal Government for rewarding the winner of the 2025 TeenEagle Global Finals Competitio...
31/08/2025

Nigerians have criticised the Federal Government for rewarding the winner of the 2025 TeenEagle Global Finals Competition, Nafisa Abdullahi Aminu, with just N200,000.

NIGERIA BA ZATA GAJI DA ABUN KUNYA BA'

29/08/2025

*"Juma'a Mubarak! Allah ya amsa ibadunmu, ya kara mana lafiya da zaman lafiya, ya albarkaci rayuwarmu da iyalanmu.

Murnar mutuwa ba sabon abu bane a wannan ƙasar tamu tsakanin Al,ummar Musulmi masu banbancin Aƙida duk da ba abune mai k...
07/04/2025

Murnar mutuwa ba sabon abu bane a wannan ƙasar tamu tsakanin Al,ummar Musulmi masu banbancin Aƙida duk da ba abune mai kyau ba amma hakan ya zama k**ar jiki

Anyiwa yan shi,a kisan gillah a kasar nan an zubar da jinanensu da yawa wasu wanda s**a saɓa dasu sunfito sunyi murna sunce Allah ya ƙara

Anyiwa yan ɗariƙa yankan rago akan hanyar su ta zuwa mauludi wasu sunyi murna sunce Allah ya ƙara

An jefa bom kan masuyin mauludi mutane da yawa sun rasa rayukansu nan ma dai daga cikin wanda ake da saɓani dasu sunyi murna sosai sunce ai yan bidi'a wuta zasuje

Kwanannan acikin azumi ranar Jumma'a an kashe yan shi,a da azumin su amma wasu haka s**a fito suna murna suna cewa Allah ya ƙara

Yanzu ga dr ya rasu wasu suna murnar rasuwarsa dukdai saboda saɓanin dake tsakanin su

Yanzu haka ana jira wani daga cikin yan ɗariƙa ko izala ko shi,a ya rasu wasu su fito suyi murna

Wallahi wannan Abun jagoranmu Annabi Muhammadu bazai taɓa alfahari damu ba akan wannan masifar don wlh duk mai koyi da Annabi Sallallahu Alaihi wasallam sau da ƙafa yasan wannan ba ƙaramar Masifa bace 😭
IIbrahim AbubakarMMasoyin Imam Dr Idris Abdul'aziz

Ramadan: Governor Fintiri Adjusts Movement Restriction on Commercial Tricycles Adamawa State Governor, Ahmadu Umaru Fint...
03/03/2025

Ramadan: Governor Fintiri Adjusts Movement Restriction on Commercial Tricycles

Adamawa State Governor, Ahmadu Umaru Fintiri CON, has reviewed the operational restriction on commercial tricycles, commonly known as Keke Napep, in Yola North, Yola South, and Girei Local Government Areas in a bid to facilitate the smooth observance of Ramadan activities.
Effective immediately, the restriction, which previously ran from 10:00 PM to 5:00 AM, has been adjusted to 11:00 PM to 5:00 AM daily throughout the Ramadan fasting period. This adjustment aims to enable Muslim faithful attend Tafsir sessions without hindrance.
It will be recalled that the Adamawa State Government, through the Restriction of Movement of Tricycles/Motorcycles Executive Order No.1 of 2021, imposed the initial movement restriction in February 2021 as part of security measures in the State. However, in recognition of the significance of Ramadan, the Government has deemed it necessary to ease the restriction temporarily.
Governor Fintiri has also directed security agencies to intensify surveillance and enhance security operations across the state, particularly in Yola North, Yola South, and Girei, by deploying additional personnel to safeguard lives and property. He warned that any individual found violating the law will face the full weight of the law.
The Governor further urged residents to remain law-abiding and not to engage in activities that could undermine the peace and stability of the state. He emphasized the need for continued harmony and cooperation to sustain the progress made in fostering peaceful coexistence.

Humwashi Wonosikou
Chief Press Secretary to the Governor
03:03:2025
Mr Giade

Hukumar gudanarwar Masallatan Harami ta amince da malamai bakwai da za su jagoranci sallar Taraweeh na azumin bana a mas...
23/02/2025

Hukumar gudanarwar Masallatan Harami ta amince da malamai bakwai da za su jagoranci sallar Taraweeh na azumin bana a masallacin Ka’aba da ke birnin Makkah.
Mr Giade
Tijjaniyya Online Reporters

Kamar Yanda Muka Alqauranta Muku Cewa Zamu Kawo Muku Links Da Za Su Sadar Da Ku Kai Tsaye Zuwa Ga Asalin Manhajojin Mu N...
22/02/2025

Kamar Yanda Muka Alqauranta Muku Cewa Zamu Kawo Muku Links Da Za Su Sadar Da Ku Kai Tsaye Zuwa Ga Asalin Manhajojin Mu Na Yanar Gizo Insha Allahu Gasu Nan Kamar Haka:

● YOUTUBE

https://www.youtube.com/

● TELEGRAM

https://t.me/+AkdXXsPeyxM0YmNk

● WHATSAPP

https://chat.whatsapp.com/CBBrj2AXxNDFFZviacuJu0

https://chat.whatsapp.com/BWtfozuCzVBBFkgRDo8toY

● INSTAGRAM

https://www.instagram.com/imam_junaidu_abubakar_bauchi?igsh=MWkyMWtvdmVyY3M3Nw%3D%3D&utm_source=qr

● TIKTOK

https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8u6DzJSaTVF&_r=1

Zaku Cigaba Da Jin Dadin Kasancewa Da Mu Da Yardar Allah

WALLAHI babu abunda yafi DADI ka dawo ka samu MATARKA tana karbawa YARANKA haddan QUR'ANI ko kuma ka dawo ka SAMETA tana...
25/05/2023

WALLAHI babu abunda yafi DADI ka dawo ka samu MATARKA tana karbawa YARANKA haddan QUR'ANI ko kuma ka dawo ka SAMETA tana musu ASSIGNMENT. Alaji wannan ma wani DUNIYA ce duk da bamu da MATA. Wata kuma sai dai ka dawo ka SAMETA ta saka musu ADO GWANJA ana "KUYI TA KANKU MUMA MUYI TA KANMU... WARRR"!

🌔🌔 wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni mak...
30/04/2023

🌔🌔 wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara🍀🍀🍀

🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿

🌹🌹Bayan ya taso sun k**a hanyar zuwa gida, sai s**a ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi 😀😀,,,,🌹🌹,

🌺🌺Sai sahabbansa s**a ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushi😀😀, 🌺🌺🌺🌺🌺

💐💐💐Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, 💐💐💐

🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸

🍄🍄🍄Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne🍄🍄🍄

🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼

🌻🌻🌻Sai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

🌴🌴🌴Sai s**a ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

❤❤❤Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina g*i da su,❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina g*i da wadannan mutane🌺🌺🌺

******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sak**ako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.

❤❤ ❤❤❤
Mr GiadeMr GiadeMr Giade

19/04/2023

Hauka Ake Ace mace tayi Gwamna Ana zaune Kwatsam wata rana Aga Gwamna Da Ciki.🥴

Congratulations fintiri.✊

18/04/2023

Jiya naje daji zan rataye kaina kura ta biyoni dakyar Nasha 🏃🏃😏 Haleematu Babu Ruwan ki dani

18/04/2023

󰣐⁹ 󰤖¹⁵ 󰤗¹⁷ 󰤘²⁰ 󰤭 󰟻
||•𝗙𝗔𝗖𝗘𝗕𝗢𝗢𝗞 𝗟𝗘𝗚𝗘𝗡𝗗•|
Kayi haka inkayarda da wayarka 📱
🤪🤪

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr Giade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mr Giade:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share