Makama Media Forum Dawakin Kudu

  • Home
  • Makama Media Forum Dawakin Kudu

Makama Media Forum Dawakin Kudu Dan Takarar Majalisar Jaha Ƙaramar Hukumar Dawakin Kudu Kano State

10/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulnasir Abdulmumini, Abba Isah Kofar Ruwa, Abdulqadir Tela, Aliyu Muhammad, Ya'u Muhammad, Abdurrahman Umar, Lawn Yau Fanisau

قال الله تعالى))فَإِن تَنَازَعْتُمْ فِي شَيْءٍ فَرُدُّوهُ إِلَى اللَّهِ وَالرَّسُولِ إِن كُنتُمْ تُؤْمِنُونَ بِاللَّهِ و...
09/08/2024

قال الله تعالى))فَإِن تَنَازَعْتُمْ فِي شَيْءٍ فَرُدُّوهُ إِلَى اللَّهِ وَالرَّسُولِ إِن كُنتُمْ تُؤْمِنُونَ بِاللَّهِ وَالْيَوْمِ الْآخِرِ ۚ ذَٰلِكَ خَيْرٌ وَأَحْسَنُ تَأْوِيلًا

UBANGIJI YANA FADA.
IDAN KUKAI WATA JAYAYYA AKAN WANI ABU
TO MAFITA
KUMAI DA LAMARIN KU ZUWA GA ALLAH DA MANZAN ALLAH S A W
IN KUNKASANCE MASU
IMANI DA ALLAH DA RANAR LAHIRA.

JAMA.A MUMAI DA LAMARINMU GA ALLAH GA MANZAN ZAMUGA MAFITA INSHA ALLAH. AKUSA

من اخيكم عبد الرزاق بن عبد الله عيسى

جمعة المباركة

Zabin mu kenan mu masu katin Zabe na garin Gano
08/08/2024

Zabin mu kenan mu masu katin Zabe na garin Gano

𝗬𝗔𝗨 𝗦𝗛𝗔𝗪𝗔𝗥𝗔 𝗭𝗔𝗠𝗨 𝗞𝗔𝗜𝗪𝗔 𝗚𝗪𝗔𝗠𝗡𝗔𝗧𝗜𝗡 𝗝𝗔𝗛𝗔𝗥 𝗞𝗔𝗡𝗢Ko Kun San Ana Cire Sarki A Kuma Dawo Da Shi Ya Cigaba Da Sarauta?Ga Jerin Wa...
23/01/2024

𝗬𝗔𝗨 𝗦𝗛𝗔𝗪𝗔𝗥𝗔 𝗭𝗔𝗠𝗨 𝗞𝗔𝗜𝗪𝗔 𝗚𝗪𝗔𝗠𝗡𝗔𝗧𝗜𝗡 𝗝𝗔𝗛𝗔𝗥 𝗞𝗔𝗡𝗢
Ko Kun San Ana Cire Sarki A Kuma Dawo Da Shi Ya Cigaba Da Sarauta?

Ga Jerin Wasu Sarakunan Ƙasar Hausa da Aka Cire Kuma Aka Maido Su Kan Karagar Mulki

1-Sarkin Kano Muhammadu Kukuna (1651-1652), ya dawo (1652-1660)

2-Sarkin Zazzau Abdullahi Dan Hammada (1851-1871), ya dawo (1874-1879)

3-Sultan Na Damagram Abubakar Sanda (1978-2000), ya dawo (2011-date)

4- Sarkin Sudan Na kwantagora Ibrahim Nagwamatse (1880-1904), ya dawo (1906-1929)

5-Sarkin Zazzau Suleja Muhammad Auwwa Ibrahim (1993-1994), ya dawo (2000-date)

6-Sarkin Hadejiya Buhari (1848-1850), ya dawo (1851-1863)

7-Sarkin Daura Tafida dan Lukudi (1877-1884), ya dawo (1891-1904)

8- Sarki Agaie Muhammad Nkochi Attahiru (1989-1994), ya dawo (2001-2004)

9-Shehun Borno Umar Ibn Abubakar Garbai (1903-1905), ya dawo (1906-1917)

10- Sarkin Jama’a Abd ar-Rahman (1837 - 1846) ya dawo ( 1849 - 1850)

11- Sarkin Jama’a Musa dan `Usman (1846 - 1849) ya dawo (1850 - 1869)
12- Sarkin Jama’a Adamu Usman (1869 - 1881) ya dawo (1885 - 1888)

13- Muhammadu Adda dan `Usman
(1881 - 1885)

14-Sarkin Lafiagi Abd al-Qadiri dan Muhamman Zuma (1834 - 1845), ya dawo (1853 - 1868)

15-Sarkin Potiskum Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya (1993-1995), dakatarwa, ya dawo (2000-date)

Babanmu Maganin Kukanmu
08/01/2024

Babanmu Maganin Kukanmu

DAMARUWA KADA ALh Rabiu Nagogo Gano
25/05/2022

DAMARUWA KADA ALh Rabiu Nagogo Gano

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Makama Media Forum Dawakin Kudu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Makama Media Forum Dawakin Kudu:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share