Umar Empire

Umar Empire 🧠 Psychology || 🎭 Human Behavior
📚 Life Lessons || 💭 Mindset
https://www.youtube.com/

18/09/2026

Dalilin Kiyayya…!

BA KOWANE ABU NE ZA KA IYA CANZAWA BA.A rayuwa, wani lokaci muna bata lokacin mu wajen ƙoƙarin canza abin da yake wajen ...
17/09/2026

BA KOWANE ABU NE ZA KA IYA CANZAWA BA.

A rayuwa, wani lokaci muna bata lokacin mu wajen ƙoƙarin canza abin da yake wajen ikonmu mutane, abubuwan da s**a riga s**a faru, ko yanayin da ba za mu iya sarrafawa ba.

Akwai bukatar mu fahimci cewa ba koyaushe za mu iya canza abin da ya faru da mu ba, amma za mu iya zaɓar yadda za mu fuskance shi da abin da za mu koya daga gare shi.

Ba za ka iya sarrafa komai da zai faru a rayuwarka ba.
Amma kana da damar sarrafa yadda za ka fuskance shi.

Ka tuna:

“Lokacin da ba za mu iya canza yanayi ba, to za mu iya canza kanmu.”

Wani lokaci canjin da kake nema a duniya, ya kamata ka fara nemansa a cikin kanka.

đź“• KUDIRI đź“•

đź“– Idan kana son karanta littafin KUDIRI:
PDF — ₦1,500
📲 08146039188

15/09/2026

Alhamdulillah, I am getting well✨
Allah ubangiji ya kara mana Lafiya🤲🏻

12/09/2026

Ka tashi daga bacci, kafin ma ka gaishe da kowa… wayarka ce hannunka yake nema. Amma me yasa haka?

12/09/2026

Idan ba ka sanya wa mutane iyaka ba, za su iya wuce maka inda bai kamata su wuce ba.

Wani lokaci, sabon mataki ne kawai mutum yake bukata domin ya fara ganin kansa da rayuwarsa da wata sabuwar hanya.Na bud...
12/09/2026

Wani lokaci, sabon mataki ne kawai mutum yake bukata domin ya fara ganin kansa da rayuwarsa da wata sabuwar hanya.

Na bude sabon shafi a Instagram inda zan rika magana kan Mindset, Human Behavior, Self-Awareness da Life Lessons 🫯 abubuwan da za su taimaka maka ka fahimci kanka da mutanen da ke kewaye da kai.

Follow me on Instagram:
👉

Sabon shafi ne, amma tafiyar ta farađź§ 

11/09/2026

KALAMANKA NA LOKACIN FUSHI…

10/09/2026

Kafin ka ce ka san kanka… ka taɓa tambayar kanka WANENE KAI? 🧠

10/09/2026

Kwakwalwarka tana iya sa ka ji tsoron abin da bai faru ba… kuma ka gaskata zai faru.

🧠 HIKIMAR MU’AMULA DA YANAYIN ZUCIYAWani lokaci, abin da ke lalata dangantakarmu da mutane ba ƙiyayya ba ce, rashin fahi...
09/09/2026

🧠 HIKIMAR MU’AMULA DA YANAYIN ZUCIYA

Wani lokaci, abin da ke lalata dangantakarmu da mutane ba ƙiyayya ba ce, rashin fahimtar yadda zuciyar ɗan Adam take aiki ce.

Akwai lokacin da mutum yake magana da kai, amma abin da yake buƙata ba magana ba ce; a fahimce shi ne.

Akwai kuma lokacin da ka yi shiru, ka É—auka kana samun nutsuwa, alhali a zuciyarka kana tara fushi, damuwa da abubuwan da ba ka faÉ—a ba.

Hikimar mu’amala ita ce ka san lokacin magana, lokacin shiru, lokacin haƙuri, da lokacin da ya kamata ka ja baya.

Saboda haka, fahimtar yanayin zuciya ba wai kawai zai taimaka maka ka fahimci wasu ba ne, zai taimaka maka ka fi fahimtar kanka.

📖 HIKIMAR MU’AMULA DA YANAYIN ZUCIYA littafi ne da zai ƙara maka fahimta kan yadda ake mu’amala da mutane, sarrafa motsin rai, da kallon abubuwan da ke faruwa a rayuwa da idon hikima.

📱 Soft copy ne, za ka iya karanta shi kai tsaye a wayarka.

💰 Farashi: ₦1,500 kacal

📲 WhatsApp: 08146039188

Ka koyi fahimtar zuciya kafin ka yi gaggawar yanke hukunci. đź§ đź“–

Address

Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Empire posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Empire:

Shortcuts

Share