Aryan Musa

Aryan Musa Political awareness

05/07/2025

Press Release
Date: 05/07/2025

Governor Abba Kabir Yusuf Appoints New Special Advisers to Strengthen Governance in Kano

In a move aimed at deepening reforms and improving service delivery across critical sectors, the Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has approved the appointment of eleven new Special Advisers.

This was contained in a statement issued on Saturday by the Governor’s Spokesperson, Sunusi Bature Dawakin Tofa.

The appointees, who come from diverse professional backgrounds, are expected to deploy their expertise in support of the administration’s policies and programmes.

The newly appointed Special Advisers are as follows:

1. Prof. Abba Garba Gaya – Special Adviser on Agriculture (Crop Production/Extension Service)

2. Dr. Tukur Dayyabu Minjibir – Special Adviser on General Agricultural Inputs. Dr. Dayyabu was earlier announced as SA on Agricultural Mechanization.

3. Yusuf Ibrahim Sharada – Special Adviser on Digital Economy. Sharada is promoted from SSA on ICT.

4. Aminu Salihu Kunchi – Special Adviser on Private and Voluntary Schools

5. CP Kabiru Gwarzo (Rtd.) – Special Adviser on Special Assignments I. Until his promotion, Gwarzo served as DG Corporate Security.

6. Kabiru Getso Haruna – Special Adviser on Employment. Hon. Getso is the immediate past Executive Secretary, Kano State Scholarship Board.

7. Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo – Special Adviser on Enlightenment and Social Mobilisation

8. Tijjani Hussaini Gandu – Special Adviser on Culture and Entertainments. Gandu is promoted from SSA Mawallafa.

9. Engr. Ibrahim Ibrahim Sisi – Special Adviser to the Governor on Infrastructure

10. SP Bala Shehu Muhammad (Rtd.) – Special Adviser on Special Services (Government House). Albasu previously served as Chief Personal Security Officer (CPSO) to the Governor.

11. Sale Musa Sa’ad – Special Adviser on Corporate Social Responsibility (CSR)

The appointments, according to the statement, reaffirm the government’s determination to deliver tangible results and ensure effective governance in Kano State.

Signed:
Sanusi Bature D-Tofa
Director General,
Media and Publicity
Government House, Kano

20/06/2025

SANARWA !!!

Me Girma Chairman din SUBEB na Sanar da Malaman BESDA COHORT IV Gobe da jibi Idan Allah ya kaimu Zasu Jarabawa Zama Malamai na dindindin wato "Aptitude test" second batch a wurare daban daban da'aka tanada a fadin Jahar kano, k**ar haka

Rana:- Asabar 21-06-2025 da Lahadi 22-06-2025
Lokaci:- 8:00 na safe
Wuri:-. Ko wane Rukunin karamar Hukuma akwai Inda aka tanadar musu.

Abubuwan da ake bukatar kowa yazo dasu sune:-

-Original offer ta BESDA
-NIN number
-Blue Biro

Ana bukatar kowa yazo da wuri domin a samu ayi cikin nutsuwa kafin fara Exam, sannan mu kasance a cikin tsari, tare da bin doka da order.

Allah ya Bada ikon zuwa Ameen.
Sanarwa daga.

Comrd Hayatu Tanimu SSR Ministry of Education.

17/06/2025

In ba abun kunya ba, saboda tsabagen babu technology a harkar tasa, wai kasa a k**a Aminu Rabiu Tela gaskiya dae kaji kunya.

Ya k**ata jama'armu na kwankwasiyya su sani, har yanzu da muke da gwamnati, ana cigaba da amfani da jami'an tsaro daga s...
14/06/2025

Ya k**ata jama'armu na kwankwasiyya su sani, har yanzu da muke da gwamnati, ana cigaba da amfani da jami'an tsaro daga sama wajen ganin an takurawa 'yan gwagwarmayar mu.

A halin da ake ciki ma Ganduje ya kullo gidoga akan sai an k**a DG Sanusi Bature D-Tofa akan zarge-zarge marasa tushe, k**ar yadda yake dauke a jikin wannan takardar ta gayyata daga shelkwatar 'yan sanda dake Abuja.

Mu a fahimtarmu duk ana yin hakan ne domin a dusashe farin jinin da SABATURE yake dashi, da kuma rage karfin jam'iyyar NNPP a yankin DTR.

Bayan bukatar 'yan kwankwasiyya da su saka shi a addu'ar samun galaba akan abokan adawarmu, dole ne kuma mu kasance cikin shirin kalubalantar irin wannan zalunci daga shugabannin APC a kowane lokaci.

Yusif Sharada

Bayan kace nace din daya faru, a karshe dae Jagora Kwankwaso ya shiga tsakanin Hon Sunusi Bature DawakinTofa da Hon Tijj...
12/06/2025

Bayan kace nace din daya faru, a karshe dae Jagora Kwankwaso ya shiga tsakanin Hon Sunusi Bature DawakinTofa da Hon Tijjani Jobe.

Kwankwasiyya Amana.

Rabon barka da Sallah ga Alhazan jihar Kano kimanin Naira dubu Dari da biyar (N105,000) kowannen su k**ar yanda Mai girm...
09/06/2025

Rabon barka da Sallah ga Alhazan jihar Kano kimanin Naira dubu Dari da biyar (N105,000) kowannen su k**ar yanda Mai girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya alkawarta.

Kazalika an fara mikawa Alhazan jakunkunan su domin fara shirya kayan su a shirye shiryen fara dauko alhazai zuwa gida nan da wasu kwanaki.

General Renovation of Kyansha Primary Health Care (PHC) Falali Ward by Takai Local Government Chairman, following the ap...
09/06/2025

General Renovation of Kyansha Primary Health Care (PHC) Falali Ward by Takai Local Government Chairman, following the approval of His Excellency Governor Abba K Yusuf.

09/06/2025

Sako game da Karawa Dalibai Kudin Makaranta daga Mai girma Mataimakin Gwamnan Kano, Comrade Aminu Abdussalam.

Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf awannan dare ya jagoranci walimar bude baki tare da ɗalibai 54 da G...
21/03/2025

Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf awannan dare ya jagoranci walimar bude baki tare da ɗalibai 54 da Gwamnatin Jihar Kano ta dauki nauyin karatun su na digiri na biyu a kasar India, waɗanda s**a dawo daga gida kano yau bayan kammala wannan karatu.

21/03/2025

Allah yayi maka Abinda baka zata ba Mai Gida Ibrahim Adam

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aryan Musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aryan Musa:

Share