Auwal Fudiyyah

  • Home
  • Auwal Fudiyyah

Auwal Fudiyyah Muhammad Auwal Umar, From Ung-Bawa, Lere, Kaduna.

06/11/2023
*GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!*_JAISHU SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H) WAHAB BIN ABDULLAH ZONE_Na Farin Cikin Gayyatan Daukaci...
26/10/2023

*GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!*

_JAISHU SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H) WAHAB BIN ABDULLAH ZONE_

Na Farin Cikin Gayyatan Daukacin Yan Uwa Zuwa Wajen Gaggarumin Taron Tunawa da Ranar Haihuwar Gwarzon Qarni *SHAHEED SAYYID AHMAD ZAKZAKY*
Taron da akema Lakabi da *AHMAD WEEK* A Wannan Karon Taron Yazo da Sabon Salo Tare da Sabbin Abubuwa Masu Kayatarwa. Wanda Zai Gudana Kamar Haka Insha Allah.

*RANAKU*

27 OCTOBER - 29 OCTOBER
(KWANAKI UKU A JERE)

*MUHALLAHI*

MARKAZ CIKIN GARIN JOS

LOKACI:

Day1: 7:00pm

Day2: 3:30pm

Day3: 10:00am

ALLAH YABA DA IKON HALARTA.

*SANARWA* _JASAZ MEDIA WAHAB BIN ABDULLAH ZONE_

Firqatu Shahid humaid sun gudanar da taron tunawa da Shaheed Humaid Ibrahim Zakzaky (H) a zone din Hujur bin Addi. Shiga...
26/06/2023

Firqatu Shahid humaid sun gudanar da taron tunawa da Shaheed Humaid Ibrahim Zakzaky (H) a zone din Hujur bin Addi.
Shiga Wannan Link din Domin Karanta Cikakken Rahoto.👇

MAKON SHAHID HUMAID IBRAHIM ZAKZAKY(H)Firqatu Shahid humaid sun gudanar da taron tunawa da Shaheed Humaid Ibrahim Zakzaky (H) a zone din Hujur bin Addi.An gudanar da taron Ranar Asabar 24/6/2023 a …

20/04/2023

SANARWA:

Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

بسم الله الرحمن الرحيم

اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهم

Ya zuwa yanzu mun sami labarin tabbacin ganin jinjirin watan Shawwal 1444, a yau Alhamis 29 ga Ramadan, 20/04/2023

Wasu 'yan'uwa da mutane da yawa a cikin garin Sakkwato da Faru, Karamar Hukumar Talata Mafara, Ringim Jihar Jigawa, da Nguru ta Jihar Yobe, sun tabbatar da ganin jinjirin watan. Don haka gobe Juma'a ta zam 1 ga watan Shawwal 1444. In sha Allah.

Allah ya amshi ibadodinmu ya kuma maimaita mana.

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال🙏



20/04/2023

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Fudiyyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auwal Fudiyyah:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share