
26/07/2024
Zamuyi musayan ra'ayi ne akan labarin fada da ka taba yi a lokacin kana yaranta amma yanzu da ka manyanta duk lokacin da ka tuna sai ta baka muhimmiyar dariya😆😆😆
Kamar ko wace juma'a shirin na tafe kai tsaye daga karfe 7:15 zuwa 7:45 na dare