
04/04/2025
Albishirinku Ma’abota Kallon fina finan Hausa, Musamman wadan da s**ayi kewar Kallon Fina finan mu masu gajerun Mintuna Awa Daya zuwa Awa Daya da Rabi.
Ga dama ta Musamman, Shirin Taskar Kannywood daga Kamfanin Abnur Entertainment Zai Fara Zuwar muku Ranar 20 ga Watan Apirilu 2025, Shirin Zaici gaba da zuwa ne duk Sati a Tashar Abnur Entertainment dake Kan Manhajar YouTube.
Sannan Wata dama ce ta Musamman GA duk Masu son Tallata Hajar su a cikin Sabon Shirin Mai Suna “ TASKAR KANNYWOOD “
Domin Neman Karin bayani kuna Iya Tun Tubarmu Akan Lambar Waya kamar haka... 08060434949/08098983635.
Mungode.