Gimbiyar Majalisa

  • Home
  • Gimbiyar Majalisa

Gimbiyar Majalisa Prominent Journalist in Kano Base Radio Station Kano FM 89.3 Gidan Bello Dan D**o Working at Guarantee Radio 94.7 FM Kano

*Duk da dokar hana fita, zanga-zanga ta dau sabon salo a Kano*
03/08/2024

*Duk da dokar hana fita, zanga-zanga ta dau sabon salo a Kano*

Daga Sani Idris Maiwaya, Khadija Abdullahi Aliyu, da Hamisu Isa Duk da cewa gwamnatin jihar kano ta sanya dokar hana fita tun ranar Alhamis da aka fara Zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a fadin Nigeria, wasu matasa na cigaba da fitowa a unguwanni daban-daban domin cigaba da gudanar da zanga-zangar...

02/08/2024

🚨| Yana da kyau idan da hannun ka a kona Digital Industrial Park (DIP) Nigerian Communication Commission (NCC) ka san wannan.

DIP NCC daya ce daga cikin centres guda shida da aka gina a NIGERIA. Kowane zone da ke kasar nan an kai musu guda daya. A northern states, Kano ce kadai ta samu.

An samar da center din ne don promoting digital economy and entrepreneurship for northern youths. Anan ne ake sa ran kaddamar da Data Centre ta farko a northern Nigeria. Wanda zata iya kawo wa Kano Haraji da kudin shida sama da million dari uku duk wata.

Aikin da akai a gurin, da systems da aka zuba, da servers, da devices da configurations din CISCO ne s**a zo daga America s**a yi. Na tabbata idan ba babban rabo ba da kuma ikon Allah, wannan gurin bazai tashi ba. Shikenan an rufe babin sa. Sabida billion dollar project ne.

A yadda plan din yake DIP centre zata samarwa da Kano ma'aikata akalla dubu goma sha. Wannan wuri zai zama wuri na farko a arewa da yan arewa zasu amfana da shi wajen koyan advanced networking, cloud computing, data science da Business Analytics.

📍 Idan zuga ku akai, to an cuce ku, idan kuma kwakwalanku ne, kun cuci kawunan ku. Domin kuwa salary din mutum daya a wajen zai iya kula da yan gidan ku mutum goma. A karshe aikin assha da ku kayi yayi costing ma Kano wannan opportunity din da Jobs da kuma revenue.

Ina tunani anan?

Don Girman Allah kuyi sharing don su gani. Su kuma san me su kayi.

Muhammad Ubale Kiru

01/08/2024

Curfew..... Announcement in Kano

Gov. Abba Kabir Yusuf has declared 24 hour curfew in Kano State.
All security agencies are directed to ensure compliance

Signed:
Sanusi Bature Dawakin Tofa
Spokesperson to the Governor of Kano State

Ɓata gari sun shiga babban ofishin KASTLEA da KADIPA dake jihar Kaduna inda s**a kwashe komai tare da fārmākan wasu daga...
01/08/2024

Ɓata gari sun shiga babban ofishin KASTLEA da KADIPA dake jihar Kaduna inda s**a kwashe komai tare da fārmākan wasu daga cikin jami'an tsaro.

Daga jahar Kano, yayin da bata gari daga cikin masu zanga-zanga s**a fara sace sace.
01/08/2024

Daga jahar Kano, yayin da bata gari daga cikin masu zanga-zanga s**a fara sace sace.

Allahu Akbar! Shekara Kwana, Yau Muna Shida ga watan Almuharamm Shekara uku kenan da Rashinki garemu Hajiya Umma😭😭😭Allah...
12/07/2024

Allahu Akbar! Shekara Kwana, Yau Muna Shida ga watan Almuharamm Shekara uku kenan da Rashinki garemu Hajiya Umma😭😭😭
Allah yasa kina Aljanna, Ubangiji Allah ya kara lullube Ku Cikin Rahmarsa ya Hayyu ya Qayyum🤲🏾🤲🏾🤲🏾🤲🏾

*Kannywood Ta Sake Yin Rashin Babbar Jaruma*
28/05/2024

*Kannywood Ta Sake Yin Rashin Babbar Jaruma*

Daga Sani Idris Maiwaya   Tsohuwar tauraruwar Kannywood Fatima Usman wadda aka fi sani da Fati Slow ta rasu a jiya litinin. Fati slow dai dai tsohuwar jaruma ce da ta bada gagarumar gudunnawa a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta kannywood a shekarun baya. Gaskiyar Lamari Kan Halin Da Ake Cik...

*Karin Bayani Kan Makomar Sarakunan Da Aka Rushe A Kano*
23/05/2024

*Karin Bayani Kan Makomar Sarakunan Da Aka Rushe A Kano*

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Majalisar Dokokin Kano ta tabbatar da cewa zuwa yanzu babu sarki ko daya a Kano sai an gabatarwa da gwamna bukatar wanda zai nada a matsayin sarkin Kano da sauran Sarakuna masu Daraja ta biyu a masarautun hudu da aka rushe. Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito ...

In sha Allah yau Litinin ta cikin Shirin Jarumai zamu kasance da Abba El Mustapha Shugaban Hukumar tace finafinai da dab...
29/04/2024

In sha Allah yau Litinin ta cikin Shirin Jarumai zamu kasance da Abba El Mustapha Shugaban Hukumar tace finafinai da dab'i .na jihar Kano (Censorship Board)
Daga Radio Kano Fm 89.3 da karfe 4pm Zuwa 5pm inda zamu Tattauna batutuwa da s**a Shafi Jarumin da kuma ayyukan Hukumar! Ku Ajiye Tambayoyi Ku Kai tsaye zamu karanta.

Shin kinsan cewa zaku iya zakatulfitir da "MACARONI"??? Kuyi saurin cika sunna ta hanyar yin fidda Kai Kan lokaci Allah ...
07/04/2024

Shin kinsan cewa zaku iya zakatulfitir da "MACARONI"??? Kuyi saurin cika sunna ta hanyar yin fidda Kai Kan lokaci Allah ya karbi ibadunmu.👌🤲🤲🤲🤲
BARKAN MU DA SHAN RUWA☕🍽️🥗🍐🍉🍍🍌

Muna Maraba da Mata, Domin Ilmantuwa💯✅🎙️
11/02/2024

Muna Maraba da Mata, Domin Ilmantuwa💯✅🎙️

Idan Yanzu Ka Fara Saurara Ka danna subscribe da like, sai Alamar Karaurawa Don Samun Sabbin shirye shirye mu💯✅🎙️🙏
06/02/2024

Idan Yanzu Ka Fara Saurara Ka danna subscribe da like, sai Alamar Karaurawa Don Samun Sabbin shirye shirye mu💯✅🎙️🙏

Shiri Don Fadakarwa, Ilimantarwa, da Debe Kewa.🎧🎙️✅💯🥰

*Kungiyar Kafafen Yada Labarai ta Intanet Ta taya Gwamna Abba Murnar Hukuncin Kotun Koli*
12/01/2024

*Kungiyar Kafafen Yada Labarai ta Intanet Ta taya Gwamna Abba Murnar Hukuncin Kotun Koli*

Daga Maryam Muhammad Ibrahim     Kungiyar kafafen yada labarai ta yanar gizo mai suna Association Online Media Guild ta taya gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar nasarar da ya samu a kotun koli. A wata sanarwa da kungiyar ta raba wa manema labarai ta hannun shugabanta na riko, Abdul...

05/12/2023

Labarin Kulsum Qagaggen Labarine, Da Akayi Shi Don Fadakarwa Ilimantarwa Da Kuma Baku Nishadi. ...

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gimbiyar Majalisa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gimbiyar Majalisa:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share