M,Giftednewstv

  • Home
  • M,Giftednewstv

M,Giftednewstv News channel is always like good life

13/07/2025

Gobe za'a buɗe Portal address domin cike (NSCDC) (NIS) (FFS) (NCoS) Ga link a Comments section👇

DUNIYA BA GURIN ZAMA BAShikenan fa Shugaba Buhari rayuwa tayi halinta, ya kwanta ya mutu, tabbas duk wata rayuwa sai ta ...
13/07/2025

DUNIYA BA GURIN ZAMA BA

Shikenan fa Shugaba Buhari rayuwa tayi halinta, ya kwanta ya mutu, tabbas duk wata rayuwa sai ta dandani mutuwa

Don Allah jama'ar Nigerua mu yafe wa Shugaba Buhari, kowa ya yafe masa don girman Allah

Allah Ka jikansa da rahama, Ka sa jinyar da yayi ta zama kaffara a gareshi🙏🙏🙏😭😭😭

07/07/2025
YANZU-YANZU: Gwarazan Yamen sun farmaki jirgi na Biyu kasa da awanni 24 da kai harin Isra'ila birnin Hodeidah dake Yemen...
07/07/2025

YANZU-YANZU: Gwarazan Yamen sun farmaki jirgi na Biyu kasa da awanni 24 da kai harin Isra'ila birnin Hodeidah dake Yemen.

Wannan shi ne jirgi na biyu da aka kai wa hari cikin awanni 24.

— Abdul Journalist 1 ✌

DA DUMI-DUMI: Seyed Hossein Mousavian, tsohon Jakadan Iran a Jamus kuma tsohon mai shiga tsakani kan shirye-shiryen nuki...
07/07/2025

DA DUMI-DUMI: Seyed Hossein Mousavian, tsohon Jakadan Iran a Jamus kuma tsohon mai shiga tsakani kan shirye-shiryen nukiliya:

Rasha ba ta bai wa Iran jiragen yakin Su-35 ko tsarin kariya na S-400 ba, duk da cewa Iran na fuskantar barazana tsawon shekaru daga manyan kasashen da ke da makaman nukiliya kamar Amurka da Isra’ilaila, kuma daga karshe har s**a kai mata hari.

Amma Rasha ta bai wa Indiya abokiyar kawancen Amurka jirage 117 na Su-35M tare da hadin gwiwar kera Su-57 da cikakken musayar fasaha.

Wannan ba s**a ba ne ga Moscow; tana aiwatar da abin da ya dace da muradunta na dabarun kasa. Idan Turkiyya (mamba a NATO) ko Saudiyya (abokiyar Amurka) s**a nemi Su-35, Su-57 ko S-400, akwai yiyuwar Rasha za ta amince.

Wata kila wannan gaskiyar za ta sa Tehran ta fi fahimtar yadda dangantakar kasa-da-kasa ke aiki da kuma hakikanin yanayin muradun kowace kasa.

07/07/2025

Masha allah

06/07/2025

NGOs opportunity in Katsina.

Ku cika wannan aikin na program assistant da wani NGO, CTG, aikin guda 2 akan peacebuilding, da livelihood & climate mitigation.⤵️👇👇
✍️✍️ musa gifted

06/07/2025

Address


Telephone

+2347060664621

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M,Giftednewstv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M,Giftednewstv:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share