16/04/2025
Laraba 16 Afrilu 2025 dai dai da 17 Shauwal 1446
Shugaban Jam'iyyar APC na Kasha Kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Jam'iyyar NNPP ta Riga ta Mutu domin Madugun Jam'iyyar Rabiu Kwankwaso na dab da komawa Jam'iyyar APC