
25/07/2025
Sha,Anin Lazumi Da,Wazifa Lokacin Sallahr Farillah path 4
Ya,Kai Muridi Meneman Al, Barka, Cikin Darikar shehu Tijjani
Abunda Akeso Gareka Lokacinda kana Cikin masallaci kana Karanta Lazumin Ka KO,Wazifa Sai Akayi dai daida Lokacin Sallah yayi Antada Sallah Kai kuma Baka Kai Kar,shen Lazumin Ka BA ko, Wazifa To,mezakayi A,nan???
Abunda Akeso Kayi Shine Ka,Aje Lazumin ko, Wazifar Sai kasaka Alama! Kabi, sallahr Idan Ankare Sallahr Sai kacigaba da lazuminka KO Wazifa
Allah ya Tabbatar Damu Cikin wannan Darika Al barkacin Annabi s a w 🤲
SiddiQ Syd fatiha chota