Oswap Naira Deposit
Coming Soon.
Zaku iya fara siyen USDT a OSwap.
Duba comment section
20/07/2025
Alhamdillilah! Done and Dusted! Ina mutukar Godiya ga Yan uwa da abokan arziki abisa Lokacin ku da kuka bayar domin halartar shagalin bikin mu da Amaryata MRS. Abubakar | Abubakar
19/07/2025
With Oswap no more WAHALA trade.
Buy or Sell your USDT in seconds.
Duba comment
19/07/2025
A OSwap idan da zakayi order na 10 USDT Sai ka tura 8 ko kasa da 10 din to kudin dai-dai abin ka tura Za'a biyaka automatically
19/07/2025
Wani abin mamaki da OSwap.
Da zakayi order cewar zaka tura 10 USDT Sai ka tura 11 to kudin 11 din zakaga an biya ka Shap😅
19/07/2025
Alhamdillilah!
Duk wani pending KYC a OSwap munyi approving din sa.
A cigaba da trading lafiya
19/07/2025
Dalilin da yasa OSwap kullum take kara samun users da High trading Volume shine.
Duk Wanda yayi amfani da OSwap sau daya to zaiji cewar tafi masa P2P sau dubu.
Don haka duk Wanda ya taba siyar da USDT din sa a OSwap to ya zama permanent customer.
Sabo a cikin kasa da Minti daya Naira take fadawa cikin account dinka.
Shin har yanzu baka da OSwap? Duba comment section | Gonar Bitcoin
18/07/2025
OSwap Duniya ce.
Sabuwar hanyar siye da siyar USDT a saukaka.
Indai kayi amfani da OSwap Sai daya bazaka sakeyin P2P ba
18/07/2025
Alhamdillilah! Muna godiya ga Allah.
Muna godiya a gareku. A Yau OSwap ta cimma users 500 cikin kasa da mako guda.
Munyi processing na siyen USDT sama da dubu takwas Kuma kawo yanzu babu korafi.
Dazarar MUTUM ya tura USDT cikin kasa sa Minti daya Naira ta shiga account dinsa.
Menene Next?
Inshallah Nan da kwanaki kadan OSwap zata hau Playstore.
Zamu fara testing na iOS wato iPhon version domin hawa Apple store.
Nan da makonni biyu zaku iya deposit na Naira domin siyen USDT Kai tsaye mu tura maku da Hot wallet din mu automatically.
Ga Wanda bashi da OSwap yayi magana ta Whatsapp mu bashi APK: 08068783301
Duba comment domin kallon cikakken videon yadda ake siyar da USDT a Oswap | Gonar Bitcoin
17/07/2025
Shin har yanzu akwai Wanda bai fara amfani da OSwap na?
Duba comment section domin samun link na OSwap dakuma videon yadda ake amfani da ita | Gonar Bitcoin
Be the first to know and let us send you an email when Gonar Bitcoin posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.