
25/06/2025
Zamu sakar muku tallan Gobe Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 8:30pm akan YouTube Channel Mai Suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES.
Inn shaa Allah Zai dawo muku ranar Asabar 12th July Akan Youtube Channel Dina MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da Misalin Karfe 8:30pm Sai Tashar da misalin karfe 9:00pm da kuma Tashar da misalin karfe 9:00pm.
Mun shirya tsaf domin cigaba da nishadantar daku fiye da kowanne lokaci.
Daukar Nauyi/Labari/Shiryawa
Tsara Labari
M/Umarni
Umarni
Yan wasa
.Inuwa Iliyasu
Dasauransu
Sponsorship Partners
ng
Don Allah ku tayamu da addu’a
NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB