Abba Kabir Yusif Reporters

Abba Kabir Yusif Reporters Kwankwasiyya

52 Roads Construction in Rural Areas by Gov. Abba K. Yusuf…1- Construction of Tashar to Sharifar Road in Kabo LGA.2. Con...
31/07/2025

52 Roads Construction in Rural Areas by Gov. Abba K. Yusuf…

1- Construction of Tashar to Sharifar Road in Kabo LGA.

2. Construction of 3 kilometers Feeder Road at Kwanar Nasara in Gezawa LGA.

3. Construction of Feeder road at Wanga of Gezawa LGA.

4. Ongoing construction of Tofa Model to Gajida to Watari Feeder Road.

5. Ongoing Construction of Kwanar Bandalawa-Jagaja Road in Tofa LGA

6. Ongoing Construction of Kura LGA 5km road.

7. Ongoing Construction of Tashar to Sharifar Road in Kano LGA.

8. Ongoing construction of Rimin Gado to Butu Butu Road

9. Ongoing construction of Kulluwa to Maida Road in Bunkure LGA

10. Ongoing construction of 13km road from Gani to Dagora in Sumaila LGA.

11. Ongoing Construction of Kwanar Naira to Chilori Magamaru Feeder Road in Albasu LGA

12. Ongoing Construction of Five Kilometers Road Rano LG

13. Ongoing Construction of a bridge and access road from Wudil to Zumbulala in Wudil LGA

14. Ongoing Construction of Panda – Hamdullahi - Albasu – Sakwayan Dutse Road. (13 billion naira project).

15. Construction of Rogo – Bari - Mahangi Road in Rogo Local Government.

16. Construction of 5km dualized road in Kibiya Local Government Area.

17. Construction of 5km dualized road in Garko Local Government Area. (Mobilized back to Site).

18. Albasu 5km road completed (Completed)

19. Ongoing construction of Sumaila 5km road Ongoing

20. Ongoing construction of Bunkure 5km Ongoing

21. Ongoing construction of Rano 5km road ongoing

22. Ongoing construction of Wudil 5km Road.

23. Construction of Dawakin Kudu 5km (Completed).

24. Ongoing construction of Ajingi 5km ongoing

25. Ongoing construction of Kiru 5km road ongoing

26. Ongoing construction of Bebeji 5km road ongoing

27. Ongoing construction of Kibiya 5km road approved

28. Ongoing construction of Dambatta to Diggol Road.

29. Ongoing construction of Wasai to Baita Road.

30. Ongoing construction of Rurum road.

31. Ongoing construction of Kubarachi Bridge and Kura- Kubarachi road.

32. Ongoing construction Kwankwaso-Ningawa-Dunku.

33. Ongoing construction of 15km road from Gora-Chinkoso-Madobi.

34. Ongoing Construction of Madabi-Yako-Kiru to Kwanar Dangora.

35. Ongoing construction of Gwarzo-Tsaure-Tsanyawa Road.

36. Construction of Tofa Local Government 5km road. (Completed).

37. Construction of Dawakin Tofa 5km road. (Completed).

38. Ongoing construction of Bagwai LGA 5km.

39. Ongoing construction of Gabasawa LGA 5km road.

40. Ongoing construction of Shanono LGA 5km road.

41. Construction of Albasu LGA 5km road (Completed).

42. Construction of Tsanyawa LGA 5km road. (About to mobilized back to site).

43. Ongoing Construction of Bunkure LGA 5km.

44. Ongoing Construction of Doguwa 5km road.

45. Construction of Tudunwada 5km road (About to be Mobilized back to site).

46. Construction of Madobi LGA 5km road. (About to be Mobilized back to site).

47. Construction of Garun Malam 5km road. (About to be Mobilized back to site).

48. Ongoing construction of Makoda 5km road

49. Construction of Gezawa 5km road (Completed).

50. Construction of Gwarzo 5km road (Completed).

51. Ongoing construction of Hawan Ganji to Badari road in Gwarzo LGA

52. Ongoing construction of 5km road in Kabo LGA.

.

Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado yakarbi bakwancin commiting Bibiyar Aiyuka Na Majalissar Jahar Kano Dumin Duba Aiyuk...
31/07/2025

Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado yakarbi bakwancin commiting Bibiyar Aiyuka Na Majalissar Jahar Kano Dumin Duba Aiyukan Daya Gabatar Bisa Sahalewar mai girma gwamnan jahar kano H.E Abba Kabir Yusuf

NNPP National Leader His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD. FNSE, today Tuesday (29th July 2025), received a hom...
29/07/2025

NNPP National Leader His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD. FNSE, today Tuesday (29th July 2025), received a homage visit from the leadership of the Nigerian Institution of Water Engineers (NIWE), led by their National Chairman, Engr. Joshua Sanga, FNSE, FNWE.

The delegation, led by Engr. Sagir Ibrahim Koki, visited to formally decorate the national leader with the prestigious Fellowship Award, following the recent NIWE program where Engr. Sagir Koki had earlier represented him in his absence.

Saifullahi Hassan
Media aide to Sen Kwankwaso

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da kundin manufofin sauyin yanayiGwamnatin Jihar Kano, tare da goyon bayan ƙungiyar Partnersh...
29/07/2025

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da kundin manufofin sauyin yanayi

Gwamnatin Jihar Kano, tare da goyon bayan ƙungiyar Partnership for Agile Governance and Climate Change (PACE), ta ƙaddamar da kundin manufofin sauyin yanayi na jihar a hukumance, tare da kafa babban kwamitin da zai jagoranci aiwatar da dokar.

A yayin taron ƙaddamarwar da aka gudanar a Armani Event Centre a yau Talata, Gwamna Abba Kabir Yusuf, wanda Sakataren Gwamnatin Jihar, Ibrahim Farouk, ya wakilta, ya bayyana cewa dokar za ta samar da tsare-tsare akan sauyin yanayi, daidaitawa da kuma haɗa kai da kowa domin samun ci gaba mai ɗorewa a jihar.

Gwamnan ya ce dokar, wadda aka sanya wa hannu a cikin watan Janairu 2025, na da cikakken tsarin aiki da zai taimaka wajen samun ci gaba mai ɗorewa, gami da sauya hanyoyin samar da makamashi, amfani da ƙasa yadda ya dace da kuma shuka itatuwa miliyan biyar a shekara ta 2025.

Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi, Dr. Dahir Hashim, ya bayyana dokar a matsayin ta farko irinta a Arewacin Najeriya, inda ya ce tana ɗauke da ra’ayoyin ƙwararru, al’umma, matasa da mata.

Haka kuma, an ƙaddamar da sabbin dokoki biyu na kula da gurɓatar muhalli da sharar gida a cikin harshen Hausa da Turanci.

Jami'i a ofishin Jakadancin Birtaniya a Najeriya, William Robinson, ya yaba da wannan mataki, yana mai cewa zai ƙara haɓaka haɗin gwiwa da zuba jari a fannin kare muhalli da sauyin yanayi a jihar.

Ku saka mana ayyukan da shugabanin kananan hukumomi ku s**ayi mu kuma zamu saka muku shi a wannan shafin
29/07/2025

Ku saka mana ayyukan da shugabanin kananan hukumomi ku s**ayi mu kuma zamu saka muku shi a wannan shafin

Yadda Sakateriyar mulki ta karamar Hukumar Rimin Gado takoma kenan a yanzu bayan zuwan Gwamnatin Gwamna Alhaji Abba Kabi...
29/07/2025

Yadda Sakateriyar mulki ta karamar Hukumar Rimin Gado takoma kenan a yanzu bayan zuwan Gwamnatin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf.

ABBA KACIKA GWARZO.

28/07/2025

Wasikar wani mazaunin Kano dan fansho.

DAY SCIENCE: Gov. Abba K Yusuf in company of Commissioner of Works and Engineers paid an inspection visit to Day Science...
28/07/2025

DAY SCIENCE: Gov. Abba K Yusuf in company of Commissioner of Works and Engineers paid an inspection visit to Day Science College, State Road. Monday 28/7/2025.

Munzo mun tarar da kusan duka ajujuwan Makarantun Kano babu Kujerun zama. Saboda haka Mai girma Gwamna yayi camping mata...
27/07/2025

Munzo mun tarar da kusan duka ajujuwan Makarantun Kano babu Kujerun zama. Saboda haka Mai girma Gwamna yayi camping matasa masu aikin kujeru a filin Trade Fair suna ta hada Kujerun Makaranta dan a samu a asa a ajujuwa. So far, sun hada sama da 89,300 an kaisu wasu makarantu da suke 44 Local Governments. Amma duk yawan nan da aka hada har yanzu ba’ayi meeting requirement din da ake bukata ba saboda Makarantun da babu kujerun suna da mugun yawa. Har yanzu hadawa ake ana ta kaiwa. Bazai taba yuwa ace a shekara biyu ba duk makarantun nan sun samu Kujeru ba.

Haka ma gyaran Ajujuwa, tun da Mai girma Gwamna yazo yasa CRC, Local governments da Councillors suke ta aikin gyaran makarantun nan. Amma saboda yawan makarantun da s**a lalace bazai taba yuwa ace a shekara biyu an gyara su ba. Sanda mai girma gwamna yazo ya kafa committee da yasa s**aje s**ayi aikin assessing makarantun da suke Kano da suke bukatar gyara. Tun da aka kawo mai report din nan Mai girma Gwamna ya fara aikin gyara makarantun nan. Har yanzu abunda ake kenan. Ana gama wannan makarantar ake fara wani har sai an gama da duka. Duk makarantar da aka gani a lalace to aiki baizo kanshi bane amma za’azo.

Abunda ya bani mamaki shine yadda Yan APC da Yan Kwangilar su suke dauko hotunan makarantun da suke a lalace suna nunuwa bayan a gwamnatin su ta shekara 8 duk s**a lalace s**aki gyarawa sai dai ma siyar da filayen wadannan makarantun. Yakamata ace kuna da dan kunya abeg.

.

Samar Da Kayan Karatu !!!Mai Girma Gwamnan jahar Kano  Engr Alh Abba K Yusuf Abba Gida-Gida Ya Samar Da Kayan Koyo Da Ko...
27/07/2025

Samar Da Kayan Karatu !!!

Mai Girma Gwamnan jahar Kano Engr Alh Abba K Yusuf Abba Gida-Gida Ya Samar Da Kayan Koyo Da Koyarwa a Makarantun Jihar Kano Har Sai Datakai a Shekara Ɗayarsa Tafi Shekaru Taƙwas Din Ganduje Mara Amfani

Tabbas Abba Ka Cika Gwarzo

Usman Ibrahim Sr.Education.

A shirmen Dan Bello ya dauka a rana daya za’a iya gyara duk makarantun dasu Ganduje s**a wulakanta a Kano. Ina ga guy di...
27/07/2025

A shirmen Dan Bello ya dauka a rana daya za’a iya gyara duk makarantun dasu Ganduje s**a wulakanta a Kano. Ina ga guy dinnan baima san ya Gwamnati take operating ba. Munzo mun tarar da Makarantu a lalace sunfi 10,000 a Kano. A yanzu haka Mai girma Gwamna nata gyara su. Wasu ya bawa CRC suyi, wasu ya bawa Ministry of Works suyi, wasu kuma Ministry of Education nayi. Wasu Kansiloli nayi, wasu kuma Local Government Chairmen nayi. Ko a Rimin Gado, Chairmann dinsu ya gyara Classes sama da 104.

A yanzu haka ba Ward din dake Kano da babu inda ba’a gyaran makarantu. Duk wanda yakeso yaga irin Ayyukan da Gwamna yake yayi clicking din .

Wannan hotunan kadan ne nasa Saboda Facebook iyaka hotuna 80 yake dauka a lokaci guda. Zamu kawo muku list din makarantun da aka gyara. A shirmen Dan Bello ya dauka a rana daya za’a iya gyara duk makarantun dasu Ganduje s**a wulakanta a Kano. Ina ga guy dinnan baima san ya Gwamnati take operating ba. Munzo mun tarar da Makarantu a lalace sunfi 10,000 a Kano. A yanzu haka Mai girma Gwamna nata gyara su. Wasu ya bawa CRC suyi, wasu ya bawa Ministry of Works suyi, wasu kuma Ministry of Education nayi. Wasu Kansiloli nayi, wasu kuma Local Government Chairmen nayi. Ko a Rimin Gado, Chairmann dinsu ya gyara Classes sama da 104.

A yanzu haka ba Ward din dake Kano da babu inda ba’a gyaran makarantu. Duk wanda yakeso yaga irin Ayyukan da Gwamna yake yayi clicking din .

Wannan hotunan kadan ne nasa Saboda Facebook iyaka hotuna 80 yake dauka a lokaci guda. Zamu kawo muku list din makarantun da aka gyara.

Cigaba da aikin titin Sharada phase 1, wanda ya taro daga Gandu Diga Zuwa Titin Sharada.
27/07/2025

Cigaba da aikin titin Sharada phase 1, wanda ya taro daga Gandu Diga Zuwa Titin Sharada.



Address

Kano

Telephone

+2347065534425

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Kabir Yusif Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abba Kabir Yusif Reporters:

Share

Category