Abuu Sapwaan

Abuu Sapwaan Abuu Sapwaan's Page

18/12/2025
“Babu wata matsala da ba ta da mafita a lokacin da bawa ya yi sujada. Ka miƙa dukkan al’amuranka ga Allah, domin Shi ne ...
18/12/2025

“Babu wata matsala da ba ta da mafita a lokacin da bawa ya yi sujada. Ka miƙa dukkan al’amuranka ga Allah, domin Shi ne Mai samar da mafita ga kowacce irin matsala.”

“Ka Kalli rayuwarka tamkar littafi.Duk shafin da ka hango kuskure, ka gyara shi. Domin kai ne marubucin labarinka, kuma ...
18/12/2025

“Ka Kalli rayuwarka tamkar littafi.
Duk shafin da ka hango kuskure, ka gyara shi. Domin kai ne marubucin labarinka, kuma har yanzu kana da damar canza labarin.”

Hassada… ƙiyayya… fitina… kishi mara amfani… ɓata suna…Dukkan waɗannan abubuwa suna fitowa ne daga mutumin da yake jin k...
18/12/2025

Hassada… ƙiyayya… fitina… kishi mara amfani… ɓata suna…
Dukkan waɗannan abubuwa suna fitowa ne daga mutumin da yake jin kansa ba cikakke ba,
wanda ke fama da cutukan zuciya da rashin gamsuwa da ƙaddara.

Ka guji damuwa da saurin fushi, domin su kan raba hankali da nutsuwa. Ka yi addu’a, ka gode wa Allah, ka yi shiru lokaci...
18/12/2025

Ka guji damuwa da saurin fushi, domin su kan raba hankali da nutsuwa. Ka yi addu’a, ka gode wa Allah, ka yi shiru lokacin da ya kamata domin natsuwa tana kawo haske a zuciya.

18/12/2025

DARAJAR DAKE CIKIN YIWA ANNABI SALATI (SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA ❤️)

18/12/2025

MAZA BASU DA GARANTI TO UBANKI NE NAMBA WAN FA CIKIN MAZA 😂😂

ALLAH YA JI KAN MALAM DA RAHAMA 🤲

18/12/2025

MUNA DA YAƘININ ALLAH ZAI TAIMAKE MU

18/12/2025

MANZON ALLAH YA CE MURMUSHIN MA FA YANA DA LADAN SA

18/12/2025

KANA CIKIN BABBAN MATSALA DAGA LOKACIN DA NASARAR WANI TA ZAME MAKA DAMUWA

Address

Kashere, Akko

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abuu Sapwaan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share