Jaridar 'Yan Kasa

  • Home
  • Jaridar 'Yan Kasa

Jaridar 'Yan Kasa Jaridar 'Yan Ƙasa ita ce sashen Hausa na The Citizen Reports, domin rahotanni na gaskiya masu inganci Jaridar 'Yan Kasa.
(1)

Sashen Hausa ce ta Gidan Jaridar The Citizen Reports, mallakin Kamfanin The Citizen Journalists and Publicity Experts LTD.

Za ku iya faɗin sunayen waɗannan ma’auratan?
11/07/2024

Za ku iya faɗin sunayen waɗannan ma’auratan?

06/07/2024

Sheikh Afakallah Bauchi ya bayyana dalilan da ya su ka raba gari da Mallaminsa, Sheikh Idris AbdulAziz Dutsen Tanshi.

Ku bibiyi shafukanmu don samun cikakkiyar hirar a gobe Lahadi da misalin 8 na safe idan Allah ya kai mu.

Sadiya Haruna ta sake amarcewa.Idan har maganar tsohon mijinta, G-Fresh tabbatacciya ce, wannan shi ne aure na goma da j...
06/07/2024

Sadiya Haruna ta sake amarcewa.

Idan har maganar tsohon mijinta, G-Fresh tabbatacciya ce, wannan shi ne aure na goma da jarumar TikTok ɗin ta yi.

Wanne fata za ku yi mata?

A hirarsa da TCR Hausa, Madugun Make Kano Green, Ismail Auwal ya amsa tambayoyi masu muhimmanci game da yadda shirin da ...
22/05/2024

A hirarsa da TCR Hausa, Madugun Make Kano Green, Ismail Auwal ya amsa tambayoyi masu muhimmanci game da yadda shirin da su ka ɗauko ya ba su mamaki, da yadda su ka samu bishiyoyi sama da 10,000 a cikin kwanaki ƙalilan.

Akwai abubuwa da yawa da mutane za su ƙaru da su a wannan hijirar game da dasa bishiyoyi. Duk da yake ina son bishiya, amma gaskiya ban san haka abin yake a kimiyyance ba.

Mallam Ila mun gode da wannan ilimi.

Tattaunawa ta musamman da Jagoran fafutukar inganta muhalli, karkashin Make Kano Green.Ismail Auwal ya bayyana muhimman abubuwa game da sirrin dake k...

A ranar Juma'a (19-04-2024) ƙasar Barbados ta zama ƙasa ta 140 da s**a amince da ƙasar Falasɗinu a matsayin ƙasa mai cik...
20/04/2024

A ranar Juma'a (19-04-2024) ƙasar Barbados ta zama ƙasa ta 140 da s**a amince da ƙasar Falasɗinu a matsayin ƙasa mai cikakkiyar iko. Wasu ƙasashen Turai da s**a bayyana ƙudirunsu na amincewa ka ƙasar Falasɗinu a kwanakinnan su ne Ireland, Spain, da Slovenia.

Majalisar Ɗinkin Duniya ta baiwa ƙasar Falasɗinu damar zama membanta na wucin gadi ne a 2012. Ƙasar ta nemi zama meme na din-din-din a kwamitin tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya. Amma hakan ya gaza samuwa sakamoakon ƙasar Amurka da ta yi amfani da ƙarfinta na VETO a kwamitin tsaron ta hana wannan buƙata ƙasar Falasɗinun.

Tun a Nuwanban shekarar 1988 ne dai Majalisar Ɗinkin Duniya, a babban taronta ta amince da ayyana 'yancinsu da Falasɗinawa su ka yi kuma ta amince da sunan "Palestine" a matsayin sunan ƙasar.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar 'Yan Kasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar 'Yan Kasa:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share