
26/07/2025
Viktor Gyökres ya tabbata ɗan gidan ma'adanar makamai....
Tarihi ya nuna cewa a shekarar bara yaci ƙwallaye 52 cikin wasanni 54 a Kulob ɗin Sporting CP.
An ce in tambayeku....ƙwallaye nawa kuke hasashen zai iya kece raya dasu a gasar Pirimiya ta bana?
Maidandali TV