Girst&Grid

Girst&Grid public figure.

13/07/2026

Gidaje biyar (5) ba'a auren Yar su kuma a Zauna lafiya

Wani lokacin…
kuskuren da muke yi a aure baya farawa daga wajen macen.
Yana farawa ne daga kofar gidan da muka je neman aurenta.

​Na taba tunanin cewa soyayya zata iya goge asalin tarbiyyar da mutum ya taso da ita. Kuskure na ne. Idan ka duba gida ko iyaye, akwai irin gidajen da koda yarinyar tana matukar son ka, dabi'ar gidansu zata rushe maka natsuwa a hankali. Ga gidaje biyar da auren 'yarsu siyan kuncin zuciya ne:

1. ​Gidan Auna Daraja Da Kudi: Gidan da iyayenta suke lissafin kaurin aljihunka kafin su kalli mutuncinka. Idan ka taba faduwa a kasuwa gobe, yarinyar ba zata taba yi maka uzuri ba, domin a asalin gidansu, kudi ne kadai yake bayar da darajar 'Da Namiji.

2. ​Gidan Murkushe Da Namiji: Idan ka lura cewa a gidan, mahaifinta bashi da fada aji, kuma mahaifiyarta ita take yanke kowane hukunci. Ka kiyaye. Ba zata taba baka girman miji ba, domin bata taba ganin mahaifiyarta tana bawa mahaifinta ba.

3. ​Gidan Gasa Da Fariya: Gidan da kowa yake rayuwa don ya burge wani. Zata shigo gidanka tana kallon irin dinkin da kawayenta ko 'yan uwanta suke yi. Zata matsa maka sai ka ci bashi ko ka fasa asirinka don kawai ta yi gaba da su.

4. ​Gidan Rashin Sirri: Gidan da babu asiri a cikinsa. Duk abin da ya faru tsakaninka da ita a daki, koda na kuskure ne, washegari zai zama labarin dangi. Ba zaka taba samun kwanciyar hankali ba idan kana zama da macen da take tallata rauninka a waje.

5. ​Gidan Daurewa Kuskure Gindi: Gidan da idan yarinyar ta yi maka ba daidai ba ka kai kara, maimakon iyayenta su tsawatar mata, sai su nuna kai ne mai laifi ko su shiga gabanta. Zaka zauna da macen da bata taba jin tsoron bacin ranka ba.

​Aure ba hada jiki bane kawai.
Hada asali ne.
Kuma wani asalin… guba ne.

09/07/2026

Kungade yadda kwaltan kudu yake bama irin na arewaba amma kundage da yada mana shirme allah ya isanmu yan cida ceto kawai

09/07/2026

Ga kwaltan kudu dauda rodi biyu ake ninkawa a kuma sa wani mai kauri a tsakiya kudena bama kanku kunya dan allah kunjii!!!

09/07/2026

Aslm jama,ar arewa wannan yan cida kannywood yan son zuciya marassa kunya kunje kunata maganan kwalta abun kunyane wlh yan kudu suna mamaki wai har tallen kwalta kuke a matsayin capital project na apc to kusani kwaltan kudu dana arewa is totally different rodi biyu ake ninkawa bayan nan a karasa me kauri a tsakiya amma kunzu kunata cewa wai tunda kuke baku taba ganin irin wannan kwaltan ba kunji kunya wlh basu vata sunan yan film da sunan neman kudi to kusani local kwalta ake mana a arewa amma saboda bakuda kunya kunzo media kuna karya dan rashin mutunci kuyi yawo a kasarku first by road inde kunason fadan gaskiya amma bakusan ko ina a kasarkuba kunzo wai wai ana mana kwalta haba anjima dayin irin wannan kwaltan a kudu wanda yafi na arewa sekuma kuzo ku kara fadan wani project mukara comparing dana kudu mugani zakuji kunya!!!

The real definition of money 💰 nah water 💧 🤣!!!.
06/07/2026

The real definition of money 💰 nah water 💧 🤣!!!.

🚨 Cristiano Ronaldo: “My mission is to work hard in attack, keep defenders busy, help the team…”“But you know, if the ba...
06/07/2026

🚨 Cristiano Ronaldo: “My mission is to work hard in attack, keep defenders busy, help the team…”

“But you know, if the ball is there around the box, I will put it inside the net”. 😁⚽️

🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: 𝐂𝐑𝐈𝐒𝐓𝐈𝐀𝐍𝐎 𝐑𝐎𝐍𝐀𝐋𝐃𝐎 𝐇𝐀𝐒 𝐂𝐎𝐍𝐅𝐈𝐑𝐌𝐄𝐃 𝐓𝐇𝐈𝐒 𝐈𝐒 𝐇𝐈𝐒 𝐋𝐀𝐒𝐓 𝐖𝐎𝐑𝐋𝐃 𝐂𝐔𝐏 𝐃𝐀𝐍𝐂𝐄 🥺💔“I am enjoying this World Cup, the fans a...
05/07/2026

🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: 𝐂𝐑𝐈𝐒𝐓𝐈𝐀𝐍𝐎 𝐑𝐎𝐍𝐀𝐋𝐃𝐎 𝐇𝐀𝐒 𝐂𝐎𝐍𝐅𝐈𝐑𝐌𝐄𝐃 𝐓𝐇𝐈𝐒 𝐈𝐒 𝐇𝐈𝐒 𝐋𝐀𝐒𝐓 𝐖𝐎𝐑𝐋𝐃 𝐂𝐔𝐏 𝐃𝐀𝐍𝐂𝐄 🥺💔

“I am enjoying this World Cup, the fans and the people. And it’s gonna by my last World Cup for sure, the decision is made” 👋🏼

“On a flight, I knew one of the flight attendants was Argentine. Just by the way he looked at me. I told him: look, I know you’re Argentinian. You looked at me and looked away quickly… you don’t like me! But my wife is Argentine, don’t worry”. 😂🇦🇷

𝐓𝐇𝐄 𝐄𝐍𝐃 𝐎𝐅 𝐀𝐍 𝐄𝐑𝐀. 👑🇵🇹

03/07/2026

DODO M NURA DISTIN KAJI LBR DAGA ONE SIDE AII BAKA ISA KAYI JUDGING BA SEKA HADA MUTUN BIYU DUKKA DUKKA ABUNDA AKAFADA A KANKA WLH BAMU YADDABA SE INMUNJI DAGA OTHER PART KUMA IN SHA ALLAHU KAHAU MATAKIN NASARA DAMAN AI IS PART OF STRUGGLE WLH,MAN OF THE PEOPLE!!!.

Funny truth 😄 🤣 😆 😂 🙌 😁
03/07/2026

Funny truth 😄 🤣 😆 😂 🙌 😁

Address

Sapele Road
Potiskum

Telephone

+2348062582742

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Girst&Grid posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Girst&Grid:

Shortcuts

Share