DEEP DATA LABS

DEEP DATA LABS DEEP DATA LABS 🖥️⌨️🖱️🖨️
Where data meets clarity.

We analyze, visualize, and interpret data to support smarter decisions, business growth, and innovation in today’s digital economy.

📊 Menene Data Analysis a gaske?Data Analysis ba kawai lissafi ko zane-zanen chart ba ne. Hanya ce ta fahimtar abin da ke...
29/06/2023

📊 Menene Data Analysis a gaske?
Data Analysis ba kawai lissafi ko zane-zanen chart ba ne. Hanya ce ta fahimtar abin da ke faruwa a kasuwanci, makaranta, lafiya, ko gwamnati ta hanyar bayanai (data). Idan ka iya karanta data da kyau, zaka iya taimakawa wajen yanke shawara mai inganci da rage kuskure. A yau, duk duniya tana tafiya ne da data.

Ku kasance da DEEP DATA LABS domin yi muku jagoranci akan hanyar da zaku zama data analyst.

Please like and share this post✍️🙏

📊 Menene Data Analysis?Data Analysis shine fasahar tattarawa, tsaftacewa, da nazarin bayanai domin fitar da ma’ana, gask...
27/06/2023

📊 Menene Data Analysis?

Data Analysis shine fasahar tattarawa, tsaftacewa, da nazarin bayanai domin fitar da ma’ana, gaskiya, da shawara mai amfani. A yau, kusan kowanne kasuwanci ko hukuma tana dogara da data wajen yanke shawara.

💡 Me yasa Data Analysis yake da muhimmanci?
✔️ Yana taimakawa masu kasuwanci su gane abokan cinikin su
✔️ Yana rage asara ta hanyar yanke shawara mai inganci
✔️ Yana taimaka wa kamfanoni su hango abin da zai faru a gaba
✔️ Duniya na bukatar masu ilimin data analysis sosai da sosai.

🚀 Kwarewar da ake bukata a Data Analysis:

Excel / Google Sheets

SQL

Python ko R

Power BI / Tableau

Fahimtar business & problem solving

🌍 Gaskiya:
Data Analysis ba wai kawai aiki bane, kwarewa ce da za ka iya amfani da ita ko’ina a duniya, har ma da remote jobs da freelancing.

📈 Idan kana son sana’ar da duniya ke nema, kuma kana son amfani da tunani da basira Data Analysis hanya ce mai kyau.

Kasance📌 da Deep Data Labs domin samun ilimi akan Data Analysis.

Please like and share ✍️🙏

11/06/2023

Ta'aziya

Mai Girma Mataimakin Gwmnan Jahar Kano His Excellency Comdr Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Halarci Jana'izar Abokinsa Kuma Amininsa Alhaji Rabiu Na Abba Gwarzo Wanda Allah Ya Yiwa Rasuwa Yau Tuni Anyi Jana'izarsa Muna Adu'a Allah Ya Jikansa Yayi Masa Rahama Amin.

Hon Hamza Ahmad Telan Mata.
11/6/2023.

11/06/2023

Innanillahi Wa'innna Ilaishi Raju'un 😭😭 Allah Yayi Mahamud Na Danko Rasuwa Muna Neman Addu'ar 🤲 Muna Intamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Kyau Da Imani 🙏

Yanzu naci karo da wannan posting din, muna addu,ar Allah yasa karshen wahalarsa kenan a yadda labarai s**a Nuna Accident yayi munai masa kyakkyawan zato insha Allah zai sami kyakkyawan sakamako a lahira🙏🙏

AbubakAbubakar Ahmad Wudil WudilAbubakar Ahmad Wudil

11/06/2023

Cewar wani Matashin Dan Kwankwasiyya Abubakar Ahmad Wudil
GANDUJE KASANI NAGABA YAYI GABA NA BAYA SAI LABARI,

Kace da ace kahadu da mai girma jagora senator Rabi,u Musa Kwankwaso a VILA saika mareshi ko?

To wallahi da kayi kuskuren da har karshen rayuwarka kana danasanin yinsa,

Domin Kwankwaso ba sa,an yinka bane, Ayau ka mari Kwankwaso Duk inda kashiga a fadin Duniya mu magoya bayansa sai munje mun zakuloka Mun Hukuntaka,

Domin Kwankwaso ba sa,an tsararka bane a siyasa, kaji ko

NNPP Kwankwasiya
Abba Kabir Yusuf
Kwankwasiyya awareness section
Kwankwasiyya reporters
Abubakar Ahmad Wudil

Address

Wudil
Wudil
SADEEQONTOP

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DEEP DATA LABS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share