Mahmud Muazu

Mahmud Muazu MAHMUD MUAZU

How many secondary schools could be constructed from Class One to Class Six with 5 million dollars in Nigeria ??
16/12/2025

How many secondary schools could be constructed from Class One to Class Six with 5 million dollars in Nigeria ??

SUNNAR RAYUWA CE!🚨Duk lokacin daka dauko wani mahimmin abu da zai tura rayuwar ka gaba, to dole ne kayi kaffa-kaffa da i...
02/12/2025

SUNNAR RAYUWA CE!🚨

Duk lokacin daka dauko wani mahimmin abu da zai tura rayuwar ka gaba, to dole ne kayi kaffa-kaffa da irin maganganun da za ka ringa basu alaƙa ta kai tsaye da tunanin ka, domin fahimtar mu ba za ta taɓa zama ɗaya ba. Wasu za su yaba maka, wasu kuma su zage ka. Wasu su ƙara maka ƙarfin gwiwa, wasu kuma su nemi su dankwafe ka.

Na karanta labarai, na bibiyi tarihin magabata, na ga darussa kala-kala daga rayuwar mashahuran mutanen da s**a taka manyan matakai a rayuwar su, amma banga wanda ya samu goyon bayan duka jama'ar sa ba, hasalima, waÉ—anda s**a fi samun nasara a rayuwa, su ne waÉ—anda s**a fi shan wahala daga mutanensu.

A babin misali, ga Annabinmu Muhammad (S.A.W). Ga Annabi Yusuf (A.S). Ga Annabi Nuhu, Ibrahim, Musa, Lut… kowannensu ya fuskanci ƙalubale daga jama'arsu. To wanene kai da za kace dole sai kowa ya fahimce ka a karon farko?

Ka daina damun kan ka akan dole sai duniya ta fahimce ka. Ka fahimci kan ka, kasan dalilin da yasa ka fara, da kuma kyakkyawan sakamakon da kake fatan samu.

02/12/2025

Don't waste your time on revenge. The people who hurt you will eventually face their own karma.

KA ZAMA NA ALLAH, ZA KAYI NASARA.-"Matuƙar kana son kayi nasara a rayuwarka ta duniya da kuma ta lahira, to haƙiƙa sai k...
14/11/2025

KA ZAMA NA ALLAH, ZA KAYI NASARA.
-
"Matuƙar kana son kayi nasara a rayuwarka ta duniya da kuma ta lahira, to haƙiƙa sai ka zama na Allah wanda yake matuƙar biyayya ga Allah da kuma Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam"
-
"Allah Yasa mu dace

19/10/2025

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

Address

Wudil Kofar Fada
Wudil

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahmud Muazu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mahmud Muazu:

Share