Jibwis Nhq Jos, Wukari

Jibwis Nhq Jos, Wukari Islamic Organization

Hotuna Daga Nan Cikin Garin IBBI Wurin Gabatar Da Wa'azi Tare da Launching Domin Gabatar Da Gasar Karatun Alkur'ani mai ...
15/08/2026

Hotuna Daga Nan Cikin Garin IBBI Wurin Gabatar Da Wa'azi Tare da Launching Domin Gabatar Da Gasar Karatun Alkur'ani mai girma, a mataki na Jiha.

15/08/2026

WA'AZIN JIHA/TARE DA LAUNCHING DOMIN GUDANAR DA GASAR KARATUN ALKUR'ANI MAI GIRMA.

IBBI 1448 ~ 2026

15/08/2026
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Ana sanar da ɗaukacin al'umman Jihar Taraba da kewaye gagarumin wa'azi na Jiha tare da Laun...
15/08/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Ana sanar da ɗaukacin al'umman Jihar Taraba da kewaye gagarumin wa'azi na Jiha tare da Launching na musabaƙa na Jihar Taraba.

Wanda zai gudana karkashin Jagorancin Shugaban Majalisar Malamai na Jihar Taraba Dr. Sani Ibrahim Mahmud, Shugaban gudanar wa na Jiha Sheikh Khadi Abdulmumin Abubakar da Director na Agaji na Jiha Alhaji Hassan Jauro.

Wannan wa'azi tare da Launching na Musabaƙa zai gudana In sha Allah kamar haka:

Rana: Asabar, 15/08/2026
Gari: Cikin garin Ibbi, Ibbi local Government Area, Taraba State.
Lokaci: Karfe 8:30pm

Allah ya bada ikon halarta. Ameen

Sanarwa: Jibwis Internet committee nhqt Jos Taraba State

24/07/2026

KHUDBAH JUMA'A.
KAITSAYE; Daga babban Masallacin juma'a ta gari bgoko Nan jahar benue state.

Tare da As-shiekh imam sani bgoko

10/ Safar (02)/1448h.
24/ July (07) /2026.

Allah ya,amshi bukatunmu
Aliyu yakubu sangari 🖊️🖊️🖊️

Address

Marmara
Wukari

Telephone

+2348105029314

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos, Wukari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Nhq Jos, Wukari:

Shortcuts

Share

Category