CNB Hausa

CNB Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CNB Hausa, Media/News Company, Wuse II.
(1)

21/09/2025

Love

Kalma daya tak
21/09/2025

Kalma daya tak

ALLAHU AKBAR: Matasan Musulmai Yan Kabilar Igbo Sun Gina Katafaren Massalacin Juma'ah A Garin Ibagwah Dake Jahar EnuguA ...
02/09/2025

ALLAHU AKBAR: Matasan Musulmai Yan Kabilar Igbo Sun Gina Katafaren Massalacin Juma'ah A Garin Ibagwah Dake Jahar Enugu

A shekarar 2010, al’ummar Musulmi a garin ibagwa-Aka wanda ke da ɗaya daga cikin mafi yawan Musulman Igbo, sun fara wani gagarumin aiki don gina sabon babban masallaci. Tsohon masallacin Juma’a da ke yankin ya gaza ɗaukar yawan jama’a da ke ƙaruwa a kullum.

Matasan Musulman Igbo sun nuna sadaukarwa da aiki tukuku. Ya kamata a yaba da irin wannan aiki da al’ummar Musulmi s**a yi a "Ibagwa-Aka, Nsukka" da kewaye. Wannan gini ba kawai masallaci ba ne — alama ce ta haɗin kai, sabo da girmama addini

*Allah Ya saka da alheri, Ya karfafa imaninsu, Ya kuma kara musu ci gaba.

C Vanguard Hausa

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon Ministan Shari'a  Abubakar Malami ya tsallake rijiya da bayaTsohon Ministan Shari'a, kuma jagoran J...
01/09/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami ya tsallake rijiya da baya

Tsohon Ministan Shari'a, kuma jagoran Jam'iyyar haɗaka ta ADC da tawagarsa sun tsallake rijiya da baya, bayan wasu ɓata gari sun farmake su da duwatsu, ya yin dawowa daga Ta'aziyya a cikin birnin Kebbi.

Lamarin ya faru a yau Litinin, ya yin da shi da tawagarsa suke kan hanyar dawowa daga Ta'aziyya a cikin birnin Kebbi.

Cikakken rahoto na nan tafe...

Wannan Cin Fuska ne ga Jahar Mu ta Yobe Da Kasar mu Najeriya — Inji Ibrahim Bello YobeMatashin Dan Asalin Jahar Yobe Ya ...
29/08/2025

Wannan Cin Fuska ne ga Jahar Mu ta Yobe Da Kasar mu Najeriya — Inji Ibrahim Bello Yobe

Matashin Dan Asalin Jahar Yobe Ya Fusata Da ganin Labarin kudin da aka bawa Matashiyar da tazo ta Daya a Turanci a duniya.

Inda Ya ce “Nayi Alkawarin Zan Maidawa Tinubu Naira 200k, Da Ya Bawa Yar Jahata Ta Yobe” inji sa

A karshe Yace “Ku da kuka Bawa Yar Jahata ta Yobe Kyautar Dubu Dari Biyu (200k) ku turo account na maida muku kudin ku” Kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Facebook

Me zaku ce..?

An Sace Wayoyin Mutane da yawa a wajan jana’izar Buhari
15/07/2025

An Sace Wayoyin Mutane da yawa a wajan jana’izar Buhari

15/07/2025

Sako Mai Mahimmanci kan Rasuwar Muhammadu Buhari Daga Bakin Shugaban Yan kasuwar Jahar Yobe Muhammad Muktar Kime

12/07/2025

“Ya Zama Wajibi Gwamnatin Tarayya Ta Gyara Wasu Hanyoyin ta A Jahar Yobe” — Gwamna Mai Mala Buni

📸 Ibrahim Bello Yobe

Har Yanzu Ni Budurwa Ce Kuma Ni Ce Mace Mafi Kyau Yanzu A Kannywood — Hadiza Gabon
07/07/2025

Har Yanzu Ni Budurwa Ce Kuma Ni Ce Mace Mafi Kyau Yanzu A Kannywood — Hadiza Gabon

Dubban mutane sun yi cikar kwari a Birnin Sana'a na kasar Yamen, don nuna goyon baya ga Falasdinawa a Gaza. HOTO📸  ATP N...
04/07/2025

Dubban mutane sun yi cikar kwari a Birnin Sana'a na kasar Yamen, don nuna goyon baya ga Falasdinawa a Gaza.

HOTO📸 ATP NEWS

HOTUNA: Abubakar Malami (SAN) ya kai wa tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ziyara, jim kaɗan bayan...
03/07/2025

HOTUNA: Abubakar Malami (SAN) ya kai wa tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ziyara, jim kaɗan bayan taron haɗakar ’yan jam’iyyun adawa da aka gudanar a Abuja wanda Malamin ke cikin na gaba-gaba a tafiyar.

02/07/2025

Address

Wuse Ii

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CNB Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share