
31/05/2025
Assalamu alaikum
Nace na baku feedback akan BABA SAUDE MAI CIWON NONO
Alhamdulillah an kaita private hospital inda akayi mata aikin nono, an yanke kuma har ta fara dawowa daidai. Tana cikin godiyar Ubangiji. Da ku kuma da Allah ya bawa ikon taimaka mata da kudin aiki da wanda s**a taimaka mata da addua.
Yanzu ance sai tayi wata allura wanda yake 350k har guda goma sha daya (11).
Sannan kuma dan Allah, muna bukatan gidan Da zata zauna a ABUJA domin gashi na National Hospital. Dan Allah wanda yake da boys quarter ya taimaka mana.
Dan Allah aci gaba da taimaka mata domin hada kudin alluran nan, please 🙏 ❤️ 😢.
2137744406
Uba bank
Abubakar Adamu
Ko kuma number wayar ta
08033574741