Tijjaniyya24TV

Tijjaniyya24TV Allahumma Salli Ala Muhammad wa'ala Alih Muhammad wasallim💝💝

09/12/2025
08/12/2025

Wai Mey yake faruwa ne ana ?

Yan izala BA rabaku da Neman rigima 😀 wlh yanzu Dan allah miye abin rigima anan 🤔 dariqar tijjaniyya sunada young sheikh...
05/12/2025

Yan izala BA rabaku da Neman rigima 😀 wlh yanzu Dan allah miye abin rigima anan 🤔

dariqar tijjaniyya sunada young sheikh 🥰
kuma kuma kun samu young shekau 😀

Shi na Yan tijjaniyya ya iya riqe Al qalami 🥰 Ku kuma naku Yan izala yanata fafitakar yanda zai samu Ak 47 😀
🚶🏻‍♂️

Ashe ba Akanmu Aka fara Bautar kabari ba
04/12/2025

Ashe ba Akanmu Aka fara Bautar kabari ba

30/11/2025

Yan uwana Yan Darika Ahlussunah
Karki damu Dan sunci mutuncin matacce Wanda yazagi Annabi babu Abunda bazai iyaba wallahi ✍️

DUK WANDA YA WATSA WAKAR NAN ALLAH YA YAYE MASA DAMUWAR SA. Yau na fusata ku bar ni, Zan yo hija'i ai ni, Zan maganin sh...
30/11/2025

DUK WANDA YA WATSA WAKAR NAN ALLAH YA YAYE MASA DAMUWAR SA.

Yau na fusata ku bar ni,
Zan yo hija'i ai ni,
Zan maganin shaidani,
Dan ya ta6o shehim mu.
****
Yau nai nufin yin raddu,
Kan munkiri mai saddu,
Mai bin akidar najdu,
Mai dan sidaddan gemu.
*****
Hotoro mugun bawa,
Allah hada shi da tsawa,
Mumitu maisai gawa,
Ka aje shi can a jahimu.
******
Almuntaqeem Qahharu,
Mai maganin Ashraru,
K**a mana Quddaru,
Baffa maki manzanmu.
*****
Jemage mugun tsuntsu,
Yai wa uwatai tutsu,
Malam kira shi a hutsu
Shege Abin kyamar mu.
*****
An ce uwatai Gwamma,
Ta yo cikin sa a yamma
Ta yarda shi fa a tsumma,
Bayan tashar Shagamu.
*****
Yau ya zamo Annoba,
Ya zage kowa oba,
Dan me kwaroron Roba.
Allah hada shi da sammu.
*****
Hotoro tunda ya tashi,
Shi ba a nuna Uban shi,
Ya zage Dutsen tanshi,
Har Ja'afaru Adaamu.
*****
Me ne abin mamaki,
Dan ya yi wawtar baki,
Ya zage Mai kyan Aiki,
Sheikh Dahirun bauchin mu
****
Mu tuntuni mun waye,
Mun San ka Dantawaye,
Mai babbakun sawaye,
Ka zam kare a gare mu.
****
Dan zulkhuwaisar mugu,
Mai lamutsastsen kugu,
Tunku Uban yan tuggu,
Kakanka ya cuce mu .
****
Manzanmu ya yi Ishara,
Kan bayyanar Ashrara,
Ta tsatson uban kwakyara,
Mai tuhumar manzan mu.
****
Shi Baffa in kun lura,
Ya zam ga dinu larura,
Kullun wuta zai rura,
Dan bai da Adbun ilmu.
****
Fuskarsa kamar fir'una
Gemu irin na hamana
Kalleshi kamar hamana
Fuskarsa ba Aññuri
******
Tsofuwarka tayi asara
Danginka sunga fitsara
Ƴar ƴanka sunga tijara
Don sunyi rashin uban kirki
******
Allah muna rokonka,
Kai maganin Dan iska,
Sa yai ta ciwan hauka,
Albarkacin shehunmu.
****
Ya Rabbu kara karama,
Sannan ka karo girma,
Gun sheikhana mai himma,
Sheikh Dahirun bauchin mu.
*****
AKIBU ABUBAKAR SULAIMAN
FUNTUA

30/11/2025

Kashi 85% cikin 100% na Salafawa Kafur@! ne
Kokaki kokaso
Bamai kafirta musulmi sai

CIGABA DA KARBAN GAISUWA NA RASUWAR MAULANMU SHEHU.Isowar mai girma shugaban Fityanul Islam na jihar Kadunasheikh Rabi’u...
30/11/2025

CIGABA DA KARBAN GAISUWA NA RASUWAR MAULANMU SHEHU.

Isowar mai girma shugaban Fityanul Islam na jihar Kaduna
sheikh Rabi’u Abdullahi Ganganfa Zaria.

Gidan Shehu,
muna rokon Allah yakara jaddada rahama ga maulanmu Shehu Dahiru Usman Bauchi ameen.

Allah yasaka shi da babban masoyin mu Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam.

29/11/2025

Allah yajikan Shehi

Abinda suke cewa: “jinkirta jana’iza ya saɓawa “muslunci”! meyasa aka jinkirta? me yasa za'a bizne shi acikin gidansa ba...
28/11/2025

Abinda suke cewa: “jinkirta jana’iza ya saɓawa “muslunci”! meyasa aka jinkirta? me yasa za'a bizne shi acikin gidansa bayan hakan ya “saɓawa”! Muslunci ? meyasa beyi wafati ranar juma'a ba kamar yadda Mal ja’afar‚ Albani‚ dutsen tansh‚ bamba s**ayi? waɗannan tambayoyin muke ta gani maƙiya Annabi (SalLalLaHu Alaihi wasalLam) suke yi duk dai dan su baƙanta mana rai‚ wai waɗannan tambayoyin ma masu hankalin cikinsu ne suke yi‚ sauran kuwa daga s**ai shehi wuta‚ sai suyi murna‚ Ga amsoshinku ɗaya bayan ɗaya‚ da farko ku sani shehi fa kamar yana nan raye ne domin har tashin ƙiyama Allah zai ta kai lada kabarinsa saboda faɗen Manzon Allah ((SalLalLahu ALaiHi wasalLam)!

إذا مات ابن آدم انقطع عمله إلا من ثلاث: صدقة جارية أو علم يُنتفع به أو ولد صالح يدعو له"

Idan ɗan adam ya rasu ayyukansa duka sun yanke saidai guda uku (sune ba zasu yanke ba): sadaƙa mai gudana‚ ko ilmin da ake amfani da shi‚ ko ɗa salihi mai yi masa addu'a.

(Saheeh Muslim 1631)

Abin mamaki shi shehi duka ukun ya tattara su kunga ladan duka ukun Allah zai riƙa kai masa domin ga “hubsi”! na gidaje ya bayar makaranta ƙur’ani su rinƙa zama sannan ga ilmi ya bayar‚ ga ’ya’yaye suna yi masa addu'a. Batun jinkirin jana’iza kuma akwai buƙatar ku sake murãja'ar hadisin (اسرعوا بالجنازة) ku fahimci sauri hissiyyi ko ma'anawee Annabi yake nufi? domin ya halasta a Muslunci idan mutum babbane ayi jinkiri saboda tajhiz (shirya) shi ko saboda wata wasiyya daya bari cewa wane zai yi masa salla kamar dai yadda aka jinkirta jana'izar Imamus shafi’i har Ibnu Abdulhakam Al-misri ya zo yayi masa salla shima shehi jinkirin jana’izarsa saboda Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al Hussaini zai samu halartar sallarsa kamar yadda yayi wasiyya‚ babban hujjar malamai shine Manzon Allah (SalLalLahu ALaiHi wasalLam) yayi wafati ranar Litinin an jinkirta bizne shi ranar har zuwa ranar talata.

اشغل الناس بتجهيز رسول الله حتى اخروا دفنه

Mutane sun shagalta da shirya jana’izar Manzon Allah har s**a jinkirta binne shi.

Musannaf juzi na 3.

kunga hakan idan da uzuri koyi da Annabi ne‚ Maganar bizne shi acikin gida kuma watau acikin masallacinsa halas ne matuƙar akwai maslaha K**ar yadda Imam Malik, Shãfi'i, Ahmad suke da wannan fahimtar kun manta Manzon Allah SalLalLahu ALaiHi wasalLam a gidansa aka bizne shi kuma masallacinsa? Saboda mummunar aƙida Irin taku kwanan nan Buhari ya mutu aka bizne shi agida babu wanda yayi inkari a cikinku amma kuna inkari wa shehin malami‚ maganar wafati ranar jumu'a kuma Asali me faɗar wannan maganar kamar yana tuhumar Allah ne meyasa be ɗauke shi ranar juma'a ba?! Asali aikin mutum shine mafi mahimmanci ba rana ko guri ba domin kafirai nawane suke mutuwa ranar juma'a? Yanzu fir’auna daya mutu a ruwa sai kuce yayi shahada kenan?! A irin wannan uslubin naku?

حتى إذا أدركه الغرق قال ءامنت أنه لإ'له لا الذي ءامنت به بنوا إسرائل وأنا من المسلمين

Sheikh Shafee'u Yusuf

Address

Wuse
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya24TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tijjaniyya24TV:

Share

Category