APT Hausa

APT Hausa APT Hausa page ne yanar gizo domin samar labarai cikin sauri da gaskiya

"Idan malamai s**a bar Sana'a, sun koma bayin masu Mulki""Annabawa dukansu sunada sana'a: Annabi Adam Manomi, Annabi Nuh...
20/07/2025

"Idan malamai s**a bar Sana'a, sun koma bayin masu Mulki""Annabawa dukansu sunada sana'a: Annabi Adam Manomi, Annabi Nuhu kafinta, Annabi Dawud Makeri....Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasallama Makiyayi Dankasuwa"

APT Hausa
15/07/2025

APT Hausa

Allah Subhanahu wata Ala,Ya bawa Annabi Alaihissalatu wassalamu siffa ta jiki wacce take ko a Aljanna Allah beyyi irinta...
13/07/2025

Allah Subhanahu wata Ala,
Ya bawa Annabi Alaihissalatu wassalamu siffa ta jiki wacce take ko a Aljanna Allah beyyi irinta ba,

Kaunar Annabi Alaihissalamu idan muka sakata a gaba duk Abinda ya damemu Allah sai ya warware mana
13/07/2025

Kaunar Annabi Alaihissalamu idan muka sakata a gaba duk Abinda ya damemu Allah sai ya warware mana

Sheikh Umar Sani Fagge
12/07/2025

Sheikh Umar Sani Fagge

Duk wanda ya taba yiwa Allah godiya, indai a halittace Annabi Alaihissalamu ya sha gabansa
11/07/2025

Duk wanda ya taba yiwa Allah godiya, indai a halittace Annabi Alaihissalamu ya sha gabansa

Godiya itace ka yadda wanda yayi maka kyauta yafi ka sannan ka nuna Qaskasci.Wannan itace Hakikanin Godiya ga Allah.
11/07/2025

Godiya itace ka yadda wanda yayi maka kyauta yafi ka sannan ka nuna Qaskasci.

Wannan itace Hakikanin Godiya ga Allah.

Gwamnatin sojin Nijar ta janye lasisin da aka baiwa ƙungiyar bada agaji ta Faransa Acted, bayan da ruwa ya yi zami tsaka...
13/11/2024

Gwamnatin sojin Nijar ta janye lasisin da aka baiwa ƙungiyar bada agaji ta Faransa Acted, bayan da ruwa ya yi zami tsakanin ƙasashen biyu.

Ƙungiyar bada agaji ta Acted ta fara gudanar da ayyukan jin kai a cikin ƙasar tuna shekarar 2009, musamman kula da mutanen da s**a rasa matsugunansu sanadiyar ayyukan masu ikirarin jihadi.

10/11/2024

Barka da safiya

24/08/2024

22/08/2024
                                                     😊
25/07/2024

😊

Address

Wuse

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APT Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to APT Hausa:

Share