LGParty PH 03

LGParty PH 03 Sahihan Labarai da Dumi Dumin su

12/08/2025

I got over 250 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

🚨🚨Dean Huijsen: "Real Madrid ita ce ƙungiya mafi kyawu a duniya, ita ce ƙungiyar da nake burin zuwa, yanzu kuma na zo, b...
04/06/2025

🚨🚨Dean Huijsen: "Real Madrid ita ce ƙungiya mafi kyawu a duniya, ita ce ƙungiyar da nake burin zuwa, yanzu kuma na zo, ba zan jira ba wajen farawa da kyau a ƙungiyar da nake mafarki."

🚨🚨 BABBAN LABARI: AC Milan na mafarkin daukar dan wasa Luka Modrić a wannan bazarar.Sabon daraktan kungiyar Igli Tare na...
02/06/2025

🚨🚨 BABBAN LABARI: AC Milan na mafarkin daukar dan wasa Luka Modrić a wannan bazarar.

Sabon daraktan kungiyar Igli Tare na mafarkin kawo Luka Modrić zuwa AC Milan.

Modrić ya samu tayi da dama daga wasu kungiyoyi a fadin duniya tun lokacin da Real Madrid ta yanke hukuncin rabuwa da shi, sai dai har yanzu Modric din ba ya gaggawar zabin wata kungiya.

[Fabrizio]

🚨 YANZU-YANZU: Real Madrid na son daukar dan wasan Ajax wato Abdellah Ouazane. A na tattauna wa a halin yanzu kuma akwai...
02/06/2025

🚨 YANZU-YANZU: Real Madrid na son daukar dan wasan Ajax wato Abdellah Ouazane.

A na tattauna wa a halin yanzu kuma akwai kyakkawan zaton cinikin zai yiwu.

[Rodra]

🚨🚨Real Madrid za ta yanke hukunci nan ba da jimawa ba kan halin da Dan wasa Nico Páz ke ciki.  Ƙarin tuntuɓar da za su b...
02/06/2025

🚨🚨Real Madrid za ta yanke hukunci nan ba da jimawa ba kan halin da Dan wasa Nico Páz ke ciki. Ƙarin tuntuɓar da za su biyo baya a cikin kwanaki masu zuwa yayin da Real Madrid za ta iya dawo da shi kan Yuro miliyan 8.

A cewar- Fabrizio Romano

🛑An bawa Neymar  katin ja bayan ya karɓi katin gargaɗi na biyu a wasan da s**a fafata da Botafogo, bayan da ya yi yunkur...
02/06/2025

🛑An bawa Neymar katin ja bayan ya karɓi katin gargaɗi na biyu a wasan da s**a fafata da Botafogo, bayan da ya yi yunkurin jefa kwallo da hannu 🟥

Shugaban Gabon na riƙon-ƙwarya, Janar Oligui Nguema, shi ne ya ɗauki matakin kan jami’an gwamnatinsa.Ƙarin bayani - elam...
21/08/2024

Shugaban Gabon na riƙon-ƙwarya, Janar Oligui Nguema, shi ne ya ɗauki matakin kan jami’an gwamnatinsa.

Ƙarin bayani - elamdy.com.ng/livescore

Address

Wuse

Telephone

+2349122140537

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LGParty PH 03 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to LGParty PH 03:

Share