Dan masanin Bade Soliderity movement

Dan masanin Bade Soliderity movement Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan masanin Bade Soliderity movement, Media/News Company, Jakusko center, Jakusko local Government, Wuye.

A son to our erudite politician, A son to our senator of today, tomorrow and Insha Allah in the next coming 4 years. Ibr...
24/08/2022

A son to our erudite politician, A son to our senator of today, tomorrow and Insha Allah in the next coming 4 years.

Ibrahim Ahmed Lawan Dan Masanin Bade ikon Allah ne.

MATAR DA KOTU TA YANKE WA HUKUNCIN ƊAURIN SHEKARA BIYU (2) A GIDAN YARI TA  KOMA GIDA CIKIN 'YAN UWANTA DA YAMMACIN YAU ...
08/08/2022

MATAR DA KOTU TA YANKE WA HUKUNCIN ƊAURIN SHEKARA BIYU (2) A GIDAN YARI TA KOMA GIDA CIKIN 'YAN UWANTA DA YAMMACIN YAU LITININ 8 GA WATAN AGUSTAN 2022

Biyo Bayan Wani Rubutu Da Yake Yawo a Kafar Sada Zumunta Wato (Facebook) Wanda Baba Anthony Gashua Yayi Akan Wata Mata Da Take Tsare a Gidan Yari Sakamakon Iftila'i Na Rayuwa Da Ta Gamu Dashi Wanda Yasa Alkali Ya Tisa Keyarta Izuwa Gidan Kaso (Prison) Sakamakon Kuɗi Naira Dubu Dari Da Talatin #130,000.

Cikin Ikon Allah Da Kaddarawarsa Wanan Gidauniya Ta Ɗan Masanin Bade Karkashin Jagorancin Alhaji Ibrahim Ahmed Lawan (Danmasanin Bade)Ta Biyawa Wanan Matar Kudi Naira 130,000 Kuma Anyi Nasarar Fitowa Da Ita Daga Gidan Yari. Daga Cikin Abunda Ya Jawo hankalin Dan Masanin Bade Shine Wanan Matar bincike Ya Nuna Cewa Tana Rike Da Marayu a wurin ta sama da biyar (5) daga ciki har Ɗan Yaye.

"Babu Abunda zan ce muku sai dai Allah ya saka muku da Alkhairi, don Allah a Mika Min Sakon Godiya ta ga Dan Masanin Bade, kamar yanda ya saka Ni farin ciki Ubangiji Allah Ya Faranta Masa Shima" a cewar Matar Da Ta Fito Daga Gidan Yari

Ubangiji Allah ya sakawa Jagora, Ibrahim Ahmed Lawan Da Yahaya Isah (The most active) Bisa Wanan aikin Alkhairi Da Sukayi Da Kuma Baba Anthony Gashua Da Ɗaya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Gajiyayyu Na Gashu'a Muhammad Mai Ladan Bisa Jajircewarsu Wajan Jawo Hankalin Wanan Gidauniya Mai Albarka Don Ta Tallafawa Wanan Mata. Ubangiji Allah ya kara Rufa Mana Asiri Kuma Yasa Mu Gama Da Duniya Lafiya.

Saka Hannun: Abdulrahman Galadima Dagona
(Galadiman Dan Masanin Bade)
Magatakarda Na Wannan Gidauniya

CONDOLENCE MESSAGE FROM CHAIRMAN OF DAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENT! Saleem Bulama  on behalf of the Leadership and...
01/08/2022

CONDOLENCE MESSAGE FROM CHAIRMAN OF DAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENT!

Saleem Bulama on behalf of the Leadership and members DMBSM wish to extent it's condolence to the family of Late Mr Hassan Gambo and entire members of the Forum.

received with shock and heartfelt the news of the death of Mr Hassan Gambo, you will forever be remembered as an open minded person who does not hide his feelings, jovial and a person that loves to flow with the crowd, we'll forever forget your humility, compassion, simplicity and your contribution towards the development rural.

May Almighty Allah forgive your shortcomings and rest your soul in Jannatul Firdous, May Allah grant his family and the entire Yobeans the fortitude to bear this great loss. Ameen.

Signed: Aliyu. Mai Muguram
P.R.O DMBSM.

The Need For Credible LeaderWe must therefore be able to define our common purpose and decide how to achieve it. A leade...
07/07/2022

The Need For Credible Leader

We must therefore be able to define our common purpose and decide how to achieve it. A leader therefore has the responsibility of ensuring that this purpose is achieved by rallying the people to contribute their quota towards achieving this common goal. A leader is not to impose his opinions on people but must understand the collective aspirations of the people and work to make them a reality. Leaders must be able to provide the vision that will unite us all and move us forward. Renowned leadership expert John Maxwell said that a leader should be able to see before others see, farther than others see and more than others see Saleem Bulama Chairman of Dan Masanin Bade Soliderity movement. is a good leader by Example.

Write-up by ;
Aliyu Mai Muguram
P.R.O DMSM

JAMA'A DA FATAN ANSHA RUWA LAFIYA ALLAH YA ƘARƁI IBADUNMU AMEENAMATSAYINMU NA MASOYA, KUMA MAGOYA BAYAN BABANMU, JAGORAN...
24/04/2022

JAMA'A DA FATAN ANSHA RUWA LAFIYA ALLAH YA ƘARƁI IBADUNMU AMEEN

AMATSAYINMU NA MASOYA, KUMA MAGOYA BAYAN BABANMU, JAGORANMU, SHUGABAN MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA WATO SEN. DR. AHMED IBRAHIM LAWAN MUNA ALLAH WADAI DA NUNA TAKAICINMU BISA KALAMAN ƊAYA DAGA CIKIN WASU MATASANMU MARASSA TARBIYYA YAYI AMFANI DASU JIYA WAJEN CIN MUTUNCIN MUTUM ME MUTUNCI DA DARAJA KAWAI DAN KARE WATA MANUFARSA.

KUMA MUNA ƘIRA GA AL'UMMA DA SUYI WATSA DA KALAMAN SA NA ƁAYANCI SU KUMA RABO DASHI DUK ABINDA YAKE AKWAI RANAR MAIMAICI👏👏

Assalamu alaikumMuna sake godewa daukacin al'umma saboda nunawa mai gidanmu Alhaji Ibrahim Ahmed lawan(Dan Masanin Bade)...
23/04/2022

Assalamu alaikum

Muna sake godewa daukacin al'umma saboda nunawa mai gidanmu Alhaji Ibrahim Ahmed lawan(Dan Masanin Bade)

Soyayya baiya nanniya bayan calls da ziyara da muka samu daga wajan daukacin al'umma daga bade-jak na yunkurin yiwa maigidanmu kiranye da rokon ya wakilcesu a majalisar tarayya insha Allah wannan korafin ya karbu,

Saide kuma kokarin da sukeyi na wajan siya masa form wanda har nura Alhaji Ammani yayi alkawarin zai siya masa mungode da sauran al'umma baki daya,

Maigida yace a wannan goman karshen duk wani wanda yake da niyyar alkhairi ko kashe kudinsa akansa yayi amfani da wannan kudin wajen agazawa marayu da suke makwabtansu da almajirai allah ya baku lada ya saka muku da alkhairi ameen,

Daga karshe muna baran addu'ar allah yayiwa maigida jagaranci ya taimakesa alfarman wannan wata mai albarka ameen,

Allah ya dawo mana dashi lafiya daga kasa mai tsarki yasa umararsa karbabbiyace ameen.

Chairman
DBSM Saleem Bulama

KUNGIYAR DAN MASANIN  BADE SOLIDARITY MOVEMENT RISHEN KARAMAR HUKUMAR BADE TA RANTSAR DA MAMBOBINTA:Ayau Lahadi ne Kungi...
20/03/2022

KUNGIYAR DAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENT RISHEN KARAMAR HUKUMAR BADE TA RANTSAR DA MAMBOBINTA
:
Ayau Lahadi ne Kungiyar Dan Masanin Bade Solidarity Movement ta gudanar da bikin rantsar da mumbobin ta na Ward gwama dake Karamar hukumar, karkashin jagoran kungiyar Hon. Saleem Bulama Dagona a dakin taro dake cikin Garin Gashua,

Allahamdullahi Anyi Taro Lafiya Kuma Antashi Lafiya Da Yardan Allah.

Me rubutu ;
Aliyu Mai Muguram
P.R.O DBSM
20/03/2022

ƊAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENTwish to invite the General public to attend the Inauguration Ceremony of it members ...
19/03/2022

ƊAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENT
wish to invite the General public to attend the Inauguration Ceremony of it members and coordinators in bade local govt Bade LGA ward Co-odinators Which schedule to take place as follows:
Date: 20th March, 2022
Time: 11:00am
Veue: at Bade Event Hall Nearest D-D Concept Construction Gashua Yobe State.

ƊAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENTWish to invite the General public to attend the Inauguration Ceremonyof our ward Coo...
14/03/2022

ƊAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENT

Wish to invite the General public to attend the Inauguration Ceremony
of our ward Coodinators Jakusko LGA chapter Which schedule to take place as follows:

Date: 15th March, 2022
Time: 11:00am
Veue: Event Hall, Gashua Road, Jakusko LGA.

Invitation!!!
14/03/2022

Invitation!!!

SAKON GODIYA DA BANGAJIYYA DAGA ADALI KUMA ME GIRMA DAN MASANIN BADE ALH. IBRAHIM AHMED LAWAN..." A ranar Talata daya 1s...
04/03/2022

SAKON GODIYA DA BANGAJIYYA DAGA ADALI KUMA ME GIRMA DAN MASANIN BADE ALH. IBRAHIM AHMED LAWAN...

" A ranar Talata daya 1st ga watan Maris, 2022, na karbi bakuncin tawagar Dan Masanin Bade Soliderity Movement (DMBSM) a gidana da ke Abuja."

Shugaban kungiyar Salim Bulama Dagona ne ya jagoranci tawagar, inda shi da tawagarsa s**a yaba da irin ayyukan da muke yi a gidauniyar Dan Masanin Bade Foundation na taimakon marasa galihu da al’ummarmu baki daya.

DAN MASANIN BADE YA KARA DA CEWA...
"Wannan kiran na ban girma ya faranta raina kuma na ba su umarni da su zama jakadu nagari ta hanyar kara himma wajen samar da zaman lafiya, hadin kai da ci gaban matasanmu."

Daga Karshe, a ko da yaushe a rataye hannayenmu, muna addu’ar Allah Ta’ala Ya yi mana jagora, ya kuma shiryar da mu baki daya, ameen!
Na gode ! Nagode Sosai !!

Fassara Aliyu Mai Muguram
P.R.O
Dan Masanin Bade
Solidarity movement

A jiya ne tawagar Danmasanin Bade Solidarity Movement (DBSM) ta kai ziyarar ban girma ga Ibrahim Ahmed Lawan (Dan Masani...
03/03/2022

A jiya ne tawagar Danmasanin Bade Solidarity Movement (DBSM) ta kai ziyarar ban girma ga Ibrahim Ahmed Lawan (Dan Masanin Bade) a gidansa dake Abuja, karkashin jagorancin Saleem Bulama .

Mun tattauna batutuwa masu mahimmanci da shi yayin ziyarar.

Sakataren Yada Labarai
Idriss Anthony Brah
02/03/2022.

Dear Sir. Ibrahim Ahmed LawanIt is an honor to be appointed to serve as PUBLIC RELATION OFFICER to the _DAN MASANIN BADE...
01/03/2022

Dear Sir. Ibrahim Ahmed Lawan

It is an honor to be appointed to serve as PUBLIC RELATION OFFICER to the _DAN MASANIN BADE SOLIDARITY MOVEMENT_. It would have not been possible without recommendation of my Friends and Associates that we work together in respect of SPAIL Campaigns in 2019.

By ; Comr Aliyu Mai Muguram
P R O
Dan Masanin Bade
Solidarity movement

Every new day is a chance to change your life...Good Morning!!Oga Saleem Bulama with Comr Aliyu Mai MuguramMazan Fama na...
28/02/2022

Every new day is a chance to change your life...Good Morning!!
Oga Saleem Bulama with Comr Aliyu Mai Muguram
Mazan Fama na dan MASANIN BADE Alh. Ibrahim Ahmed Lawan Allah ya shiga cikin dukkan lamuranka megida 🙏

Address

Jakusko Center, Jakusko Local Government
Wuye

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan masanin Bade Soliderity movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan masanin Bade Soliderity movement:

Share